Advertisements

UWAR MIJINA Page 51 to 60

UWAR MIJINA Page 51 to 60      Cikin mamaki itama tatashi tana bin bayan shi tana mai mgana cikin harshen Turanci,ammh yayi mata banza,sai ma tafiyarsa dayake kamar ma baisan da halitta wata tana binsa ba,abunda yafi daure mata kai shine yana tafiya yana dafe kai alamar dai tabbas …

Read More »

UWAR MIJINAH Page 41 to 50

UWAR MIJINAH Page 41 to 50 Shureim ya tabbatar tunda yaji muryan Ummi cikin kuka,to babu lafiya tuni zuciyarsa tazargi Ummi ta fuskanci abunda Mu”azzam ke boyematane,shiyasa yasakin ma motarsa gudu cikin lokaci sai gashi ya iso Abuja,hon ya zuba maigadi yazo ya budemasa get yana masa barka da zuwa. …

Read More »

UWAR MIJINAH Page 61 to 70

UWAR MIJINAH Page 61 to 70 Washegari nayi su Ummi suka koma bayan tarin abun arzikin dasuka bawa su yakura kafin su tafi,haka suka tafi anatama juna godiya mai yawa saka albarka kuwa kamar baffa zaima Shureim kuka,yana yi yana rokon Allah ya bayyana mu”azzam duk inda yake,yakuma karkato da …

Read More »

UWAR MIJINAH Page 71 to 80 (The End)

UWAR MIJINAH Page 71 to 80 (The End) “”‘Da daddare Mu”azzam nadawowa Ummi ta rufeshi da fadan meyasa yana zaune ciwonsa ya tashi ammh yayi shuru yaki fada,yana jin hakan yasan dalili wani dirty look yayima Lubna domin yasan adalilinta Ummi tasan halin dayake ciki,Ummi tayi ta mai fada daga …

Read More »

MATAR GWAMNA Page 11 to 20

MATAR GWAMNA Page 11 to 20 …..d’agowa nayi fuskata na rike a tattausan hannunsa idanumu ya sek’e guri daya gabana naji ya fadi tun karfi yau sosai ya rikidemun tamkar my Haidar DINA fuskarsu ce kawai Takeda, banbanci acikin rawar baki nakai hannuna saman kyakyawar fuskarsa na shafo na taba …

Read More »

MATAR GWAMNA Page 1 to 10

MATAR GWAMNA Page 1 to 10 *A’UZUBILLAHI MINAL SHAIDANIR RAJEEM BISMILLAHI RAHAMANIR RAHEEM* *Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘* *Bismillahir Rahamanir Raheem* *Page* 1⃣ Akafta…. *NIGER*  Yau ta kama laraba  kasuwar garin wato *garin sarki* …

Read More »

MATAR GWAMNA Page 31 to 40

MATAR GWAMNA Page 31 to 40 …..Wlh bansan akwai mutane ba daide lokacin wannan ka cikeni na koma matse mata hannu yayi yabi wata yar kofa suna karya kwana sai ga wata kofar ya murda yajata ciki Rauda ko tuni tabi babbar hanya ta tafi gun yan uwanta tana dariya …

Read More »

MATAN GWAMNA Page 21 to 30

MATAN GWAMNA Page 21 to 30 …..”wani Dan madani Ja naga boos ya danna kusan kofar wacce dukan wani irin glass ne niko hankalina kwance nake sakin murmushin mugunta Dan nasan yanzu zan koro Ogansu kusan 5 minute muna jira mukaga kofar ta bude kuma bakowa kusanta boos ya kalleni”Matar …

Read More »

MATAR GWAMNA Page 51 to 60 (The End)

MATAR GWAMNA Page 51 to 60 (The End) …..da sallama ya shigo Bintu na gyarawa Raudah gashinta tana daure mata da ribbon ta amsa kusanta ya zauna yana sakin murmushi. Raudah tace”dady ce momy tabarmun gashina zafi nakeji. “Baby Raudah kiyi hakuri agyaramun ke ya fada yana daukan zahara yana …

Read More »

MATAR GWAMNA Page 41 to 50

MATAR GWAMNA Page 41 to 50 ..Bintu ta sake cewa”my man wai meye nufinka yarinyar mutane ba lafiya ka tisamu agaba kana dariya. ta fada ranta ab’ace teemah kara kwarara ihu tayi Aliyu dariyar da yake dannewa ta kufce masa gabaki daya suka kallesa cike da mamaki bintu ita abun …

Read More »

DOCTOR ESHA Page 11 to 20

DOCTOR ESHA Page 11 to 20 Aciki gida Kuma hunaisat ne zaune sai kuka😆, da ace amarya amarya, zata fara kuka, su aina’u kam su samu nayi, sai tsokanar ta sukeyi, Essha na gefe ta tana lallashita, Anas ma yakira Taki daga waya, Essha nata mata dariya a boye. 11:00am …

Read More »

DOCTOR ESHA Page 1 to 10

DOCTOR ESHA Page 1 to 10 Doctor Essha👩‍⚕️           By J hajara  Bismillahi rahmani rahim                1️⃣&2️⃣ Tafiya take a hankali kamar bazatayiba Kuma gashi gari ya akwai hadari sai iska mai karfi hade da kura ama ko ya damaita, …

Read More »

DOCTOR ESHA Page 31 to 40

DOCTOR ESHA Page 31 to 40 Khalid yace” love mainamiki? Wani laifi na aikata Miki da kikeso ki hukutani haka? Baby love please talk to me, please forgive me Ina azabtuwa” Essha naji muryashi ta rutse Idon ta na fitar da hawaye masu zafi, ita kadai tasan yadn takeji a …

Read More »

DOCTOR ESHA Page 21 to 30

DOCTOR ESHA Page 21 to 30 Mami tace” Isa kiramin Joseph ”   Isa yadana wani Abu kamar waya.. A jiki an rubuta security alert, ko minti daya baiyi da danawa ba sai ga chief security ya shigo da sauri shi.. Mami ta kalleshi tace” Kai da yaraka kuje kune …

Read More »

DOCTOR ESHA Page 51 to 60 (The End)

DOCTOR ESHA Page 51 to 60 (The End) “kishi sa ne yasa bakison ku hadu” cewar Pooja Essha naji haka ta daga Kai Rai a bace tana kuka tace” keep shut pooja, na tsaneshi” ta juya zata fice a daki. Pooja tayi sauri ta rikota tace” daga tambaya shine zakiyi …

Read More »

DOCTOR ESHA Page 41 to 50

DOCTOR ESHA Page 41 to 50 Aliyu ya durkusa da Kai yace” ki yi hakuri mami please” Ciki tsawa tace” Dalla can rufe min baki, Sam bakason ji laifita , yariya ba tarbiya ko kadan.  Tayaya ma Allah zai Bari mu hada zuri’a da tababaru mutani na? Tir wlh….. Ta …

Read More »

SARAN BOYE Page 11 to 20

SARAN BOYE Page 11 to 20 ……………….Doctor na isowa aka maida Nu’aymah bedroom ɗin Hajjo. duk fita sukai suka bashi waje yay aikinsa yanda ya kamata. Sai Abubakar da aka bari kawai dan ya taimaka masa da wani abun idan ya buƙata.         Sunyi jigum-jigum a falon …

Read More »

SARAN BOYE Page 1 to 10

SARAN BOYE Page 1 to 10 *_ƊANƊANO DAGA ZAFAFA BIYAR 2021_* No. 1 ………..Tun a farkon shigowa anguwar zaka shaida lallai ana biki, musamman da gidan da ake taron ya kasance shine na biyar a farkon shigowa layin.       Cike titin layin yake da yara da ƴammata harma …

Read More »

SARAN BOYE Page 21 to 30

SARAN BOYE Page 31 to 40 ……………..Kaɗan ya rage su makara a hanyar zuwa airport, ALLAH dai ya taimakesu suka isa gab. Sai da Richard ya ga tashin jirgin sannan ya bar Airport ɗin yana mai kiran Dr Sa’ad ya sanar masa ga Dr Yoohan nan ya taho su kwantar …

Read More »

SARAN BOYE Page 21 to 30

SARAN BOYE Page 21 to 30 ……………..Sosai Adawiya ta tsorata da mugun kallon da Abdallah ke jifanta da shi. Jan jikinta ta farayi baya a hankali ganin ya fara takowa yana nufota. “Y…y..Yah Ab wlhy babu abinda nayi da wayarka, Please dan ALLAH karka dak……”      Ta kasa ƙarasawa …

Read More »

Advertisements