Breaking News
Home / HAUSA NOVELS

HAUSA NOVELS

MUSADDAM NE ZABINA Complete Hausa Novel

MUSADDAM NE ZABINA Complete Hausa Novel   1️⃣     ______Saukar wayar wutar da na ji saman jikina ne ya dawo da hankalina cikin jikina. Baki na rawa na fara roƙonsa, “Abba dan ALLAH kayi haƙuri wallàhi bazan kara ba, Umma ki zo ki cece ni waiyo Umma zan mutu…” …

Read More »

AUREN KADDARA KO BIYAYYA Complete Hausa Novel

AUREN KADDARA KO BIYAYYA Complete Hausa Novel Page 1«****» .An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don …

Read More »

NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel page 1 *MIDDLE SEX UNIVERSITY*  dake kasar dubai… computer science depertment  lectures akeyi wanda duk daliban sun maida hankalinsu sosai bisaga mai koyarwan… akoi masu jajayen kunnuwa wato turawa,larabawa,hausawa dadai sauran kasashen mu na duniya… acikin mutanennan wasu kasashe ma mutane bazasu wuce su …

Read More »

NI DA MALAMATA Complete Hausa Novel

NI DA MALAMATA Complete Hausa Novel Page 1 . …..Cikin yanga da ƙasaita take saukowa daga matakalar benan gidan, idan ta ɗaga kafa daya kafin ta ƙara ɗaga ɗayar ta sai ta ɗau saƙonni,duk wanan abun cikin kayan makaranta take yi,sikit ne ɗan ƙarami iya gwuwarta nevy blue sai rigarta …

Read More »

NAGARTACCE

NAGARTACCE *Alhamdulillahi ala ni’imatil Islam ya Allah nagode dakabani ikon d’ora alkalamina✍🏾 Allah kamar yadda kabani ikon farawa kabani ikon gamawa lafiya Allah kasa abunda zan rubuta yazama mai anfani ga al’umar annabi ka haneni da rubuta b’arna* ‘Yan uwa ina neman alfarma duk wanda yaci karo da wannan shafin …

Read More »

TAURA BIYU Complete Hausa Novel

TAURA BIYU Complete Hausa Novel *1* _Bismillahir-rahmanirraheem_. *B* abban gidane sosai daya qunshi 6angarora acikinsa sbd yawa da zuriar gidan sukeda shi,, Gidane tsohon gini irin na masu arzikin lokacin baya daya gabata, Mal Zubair shine mamallakin gidan da ahalin gidan gabaki ‘daya, Ya rasu shida Mai ‘dakinsa Fatima sunbar …

Read More »

YAZANYI DA AUREN ADNAN

YAZANYI DA AUREN ADNAN <<1~5>>     Gudu take acikin daji, cikin tsakiyar duhun dare, nan taci karo da wani babban dutse ta fadi a ‘kasa tana nishin wahala,ta waiga hagu ,ta waiga dama, bata ganshi ya biyo ta ba, ta tsugunnan da kanta idanunta na zubar da hawaye mai …

Read More »

Zare Da Abawa

Zare Da Abawa Page…..1 Sosae ta kurawa pre-wedding pics din ido se tafiya take tana dawowa takasa daina kallonsu bawai Dan basuyi kyau ba sedan wani Abu dayake mata yawo azuciya Wanda ita kanta takasa gano komeye shi,kalar zurfin tunanin data shiga seyai kamada Wanda babu rayuwa ajikinsa saboda yadda …

Read More »

SAI NA RAMA

SAI NA RAMA Page 1 & 2 _TOGACIYA💁🏽‍♀️_ ………Tirƙashi Labarin, zantawar da gidan TVn International tv sukayi da birigediya Gener Khalid F.N ,shine ya zama labari mafi jan hankalin Al-ummah a wannan safiyar na Littinin. Kowani sassa na kafafen watsa labarai na shafuƙan sada zumunta na yanar gizo irinsu facebook …

Read More »

BAKIN DARE

BAKIN DARE *Bismillahi Rahamanir Rahim am back again with interesting story insha Allah amma banyi muku alkawarin posting ba kullum Indai ina da sarari zaku na ganin post d’ina thanks for reading*   *Page 1* Hajiya Nafeesa a zaune take atsakiyar ‘yay’anta Saiam Safna Suhaima Sahiba da Auta Samha Saiam …

Read More »

HUSNAH PART 1

HUSNAH PART 1 __ Sunyi girki kusan kala 4 suna gmw ta wuce daki ta fada toilet don yin wanka don ance karfe 4 jirginsu zai sauka gashi har 3:40 bata shirya va. Simple make up tayi ta bude wdrp don daukar kaya, tsaye tayi ta rasa wane xata dauka …

Read More »

ALFARMA

ALFARMA ALLAH KA ALBARKACI ZURI ARMU”BAKI DAYA KABAWA BABY KHAYRAT LFY🤲🏻 Page 2 Dadan saurina naketafiya danganin 9 tagota, banyi wanitafiya mainisaba na isa bakin get in makarantar,dake bayan layinmu, Inadaga kaina mukahada ido da hafsat yar ajinmu,tadagamin hannu alamar insaya,takaraso inda nake’ayya dan allah RUMAINA kin iya haddan da …

Read More »

MAKOTAN ASALI 1

MAKOTAN ASALI 1 *BISMILLAHI RAHMANI RAHIM*   0️⃣1️⃣↪️1️⃣0️⃣ Mun kasance cikin babban gidan, gidan haya ne mai d’auke da d’akuna biyu da douche da gwadala (kitchen) sai d’an hilin gida karami, muna zaune cikin aminci da mugunta juna tare daidai gwargwado muna bawa kowa hakin shi. B’angaren dama mu, a …

Read More »

MATAR MUHEED

MATAR MUHEED bismillahi rahmani rahim dukan yabo da godiya su tabbata ga Allah dayabani ikon kammala wanan littafin na *DAGA AURE NA* lpy kuskuren da keciki Allah yayafemin Allah kuma yabamu ladar inda.muka fadakar Allah yabani ikon kawo muku wanan sabon book din me suna *MATAR MUHEED* yanda nafara lpy …

Read More »

SADAUKI RAZMIR Complete Hausa Novel

SADAUKI RAZMIR Complete Hausa Novel DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI       ……………Wani matashin saurayi nehh wanda bazai wuce shekara goma sha hudu ba saurayin yana rike da wata jaririya wadda bazata haura wata uku ba a duniya     Gudu yake yi na fitar hankali …

Read More »

MATAN ASOKORO

MATAN ASOKORO THE ONLY FREE PAGE EPISODE 1️⃣ Dakine mai bala’in kyau, kana ganin dakin kaga office sabida office settings ne dakin, ga dogon couch mai shegen laushi da yaran kujera(throw pillows) saikuma chan gayar desk dake dauke da desktop keyboard da sauran su, gakuma book shelve dake dauke da …

Read More »

MAJNOON Complete Hausa novel

MAJNOON Complete Hausa novel *BISMILLAH* ” MAHAUKACI !! MAHAUKACI!!! ” Shine sunan da dandazon yara kekiransa yana tafiya suna binsa a baya Wasu daga cikin yaran dake biyarsa har rigarsa sukeja Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake …

Read More »

WANI LABARI Complete Hausa Novel

WANI LABARI Complete Hausa Novel 1__ abun yana matukar bani mamaki hade da bani dariya musamman idan naji al’umma suna kuranta soyayya. Abun har kunya yake bani musamman idan naga wani ya shiga bacinrai akan soyayya. Ban sani ba ashe nima soyayya ba mantawa tai da shafinaba sai dai kuma …

Read More »

KUFAN WUTA

KUFAN WUTA Free page 01 *TAFIYA DA GWANI ME DADI* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu sababbin tsararru kuma zafafan labaransu guda biyar kamar yadda aka saba* RAYUWAR MACE rano NOOR ALB Mamuhghee MASARAUTA miss xoxo BAK’AR INUWA Billyn Abdul KUFAN WUTA Huguma Zaku samu gaba daya …

Read More »

RAYUWAR MACE

RAYUWAR MACE ******* Sanye take da hijabi ruwan toka dogo har kafarta, kanta a k’asa sanda zata wuce ta daidai majalisar mazan wadda kullum sai ta bi ta wajen idan zata je islamiyya tana kuma jin yadda suke maganar ta a kullum idan tazo wucewa, tun abin na damun ta …

Read More »