Advertisements

Home / HAUSA NOVELS (page 9)

HAUSA NOVELS

NAFEESAT

NAFEESAT *EPISODE* (1)acc   ‘Yanmata ne su biyu da shekarunsu be gaxa 24years ba, suna xaune a tamfatsetsen Palo da yagaji da haduwa cikin luntsuma-luntsuman kujerun da aka qawata Palon dasu, sun hade Kansu sai latse-latsen waya suke, ihun da sukayi ne yasaka wata matashiyar yarinya da bata haura 19years …

Read More »

Allon Sihiri Book 9

Allon Sihiri Book 9 __. Koda jin wannan tambaya sai sadauki zahar yace bazan iya yanke hukunci ba a yanzu sai bayan mun isa dajin darul zuhur mun ga irin yanayinsa da kuma irin ni’imar da ke cikinsa.A can ne za ki biya diyyar wadannan mutane shida.Sadauki zahar yasake juyawa …

Read More »

DUNIYAR FATALE

DUNIYAR FATALE Bismillahi Rahmani Rahim Page 1&2 Gari ya yi shiru sai kukan tsuntsaye da namun dawa kake ji ta kowane sako da lungu, ya zame musu al’ada tunda fad’uwar rana kowa ke ‘kokarin shigewa gidansa ya gar’kame ‘kofarsa badan komai ba sai dan taraddadin abin da zai faru. ‘Kwance …

Read More »

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel *page________1_5✍🏻* *¶SHIMFIDA🌫✍🏻¶*     *”MEEMAR!* ce alab’e a toilet dinta tana waya da kawarta, *ZEEBA* ahankali take maganar dankar mijinta dake cikin dakin yana shiryawa danzuwa makaranta koyarda yara yajiyota,'” *”ZEEBA* tace ___”haba *MEEMAR* meyasane ke tsoronki yayi yawa! Aikezakisa harsai *Mahbub* yagane bakida gaskia …

Read More »

ZUMUNTAR ZAMANI Complete Hausa Novel

ZUMUNTAR ZAMANI Complete Hausa Novel *1*. Kuka take rusawa mai tab’a zuciyar duk wani mai sauraronta ,babu kuma alaman tayi niyan tsagaitashi, dan abinda yake damunta, yake ci mata rai yayi zafin da a ganinta idan ba kukan tayi ba baza ta samu sassaucin damuwarta ba. Kawunta dake zaune bisa …

Read More »

JININ ABBA NA

JININ ABBA NA *BISMILLAHIR RAHMANI RAHIM* EPISODE 1 & 2 📖______Zazzau ne suke shida mahaifinshi da mahaifiyar shi , suna hira cikin jin dad’i momyn Haruna ta mik’e ,domin d’auko plet a kitchen, fitarta keda wuya ,su dady suka jiyo k’arar alamun ana harbi , da gudu momy ta dawo …

Read More »

WANI LABARI

WANI LABARI __ abun yana matukar bani mamaki hade da bani dariya musamman idan naji al’umma suna kuranta soyayya. Abun har kunya yake bani musamman idan naga wani ya shiga bacinrai akan soyayya. Ban sani ba ashe nima soyayya ba mantawa tai da shafinaba sai dai kuma soyayyar data tashi …

Read More »

FEENRT (DIYAR SARKI CE).

FEENRT (DIYAR SARKI CE). 01 Kuka naji yana tashi a gefen inda nakeyo ciyayi domin nasaida na samu abinda zanci da iyalina, kasa kunne na keda wuya najiyo kukan jariri, bbu musu na isa inda kukannan ke tashi, da isa ta na hango wani kwali Wanda acikinsa kukan ke tashi …

Read More »

RUNFAR KASUWA

RUNFAR KASUWA *بسم الله الرحمان الرحيم* *Allah ka ba mu albarkacin Annabi*. 1 “Ke Maryam ki raba kanki da kutsawa cikin motocin can,kinga dai wallahi yawancin direbobin nan ni ban yarda da su ba kina kallo ranar suka cirewa wata mai abinci hijabi ni dai duk wanda ba zai zo …

Read More »

ZUMUNCI.KO SON XUCIYA

ZUMUNCI.KO SON XUCIYA Page *1*   *AGARIN KADUNA* Malam nuhu ne ke xaune akan d’an k’aramin dakalin da ke k’ofar gidansa bayan fitowarsa daga masallaci sallah magrib” Gaba d’aya yakasa shiga cikin gidan nasa sakamakon rashin abin da xaya bawa iyalansa suci” domin tun da safe ya fita buga bugarshi …

Read More »

SON MASO WANI 2

SON MASO WANI 2 _BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_ 🆓 *Page 1* Dukkan su suna zaune ne a d’an madaidaicin parlournsu suna cin abincin rana,Mahaifiyarsu Malama Rabi da suke kira da Umma sannan babban Yayansu *MA’ARUF* wanda bai dad’e da shugowa ba sannan k’annansa guda Uku *MUWADDAT*,Zulfa’u,sai k’araminsu Dawud. Da ka kalli …

Read More »

AZLAM 1

AZLAM 1 2 _Alh.Abdullah director consultancy ne ah ABU Zaria dake garin Zaria, haifafen garin Zaria ne yana da mata biyu da diya biyar, haj.Aisha itace babba matar shi tana da diya uku maryam itace babba amma tayi aure tana garin Kaduna,Abdulnasir shine na biyu,sai amal yar autar su. Sai …

Read More »

SON MASO WANI 1

SON MASO WANI 1 ( *Labarin ban tausayi nadama da danasani,Shin da gaske so na saka mutum ya aikata koma menene?Ni dai nace harda son zuciya kuma 6acinta. Labarin da ya faru da gaske.* ) _BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_ 🆓 *Page 1* Dukkan su suna zaune ne a d’an madaidaicin parlournsu …

Read More »

ARNE

ARNE *1–2*   “Cikin sanyin Daren damina ga duhun hanya,tafe suke wajen karfe 2saura na dare,alhaji abdullhi da drivern sa Musa A daidai hanyar da yabi Jos zuwa abuja, Dan sassauta tukin motar yayi domin hasken touchlight da aka buga akan idanunsa Innalillhi wa inna ilaihi rajiun,Alhaji bar….aayi Park,park park …

Read More »

AKWAI BANBANCI 1

AKWAI BANBANCI 1 1&2. *KOTU* “Yamai girma Mai Shari’a inaso kotu tabani dama zanyiwa Adam tambaya” “Alkali yace kotu tabaki dama” Mik’ewa tayi tanufo wajen Wanda ake tuhuma ta na binsa dawani da k’ik’in kallo kamar zata zabgamashi Mari. Tana kallon tsakar idonsa yayinda idon nasa yayi jawur kamar Jan …

Read More »

RUWAN DARE

RUWAN DARE Tafiya takeyi cike da nashuwa ,kana ganinta kaga natsatstsiyar yarinya , Sanye take da hijab dogo har kasa hannunta rungume da littafai, Da alama daga islamiya ta fito,kyakyawace ajin karshe wankan tarwadace,wanda turawa ke kira da ( chocolate colour ) ba daguwa bace ba kuma xamu kirata gajeraba,tsaka …

Read More »

Hukuncin Allah ne

Hukuncin Allah ne Page 1⃣ zaune take gaban murhu tana faman huwa wuta gashi itacen baifi guda huduba hankalinta gabadaya baya jikinta chan saitaji tarin mahaifiyarta cikin daki ya tsananta aikuwa tashigo dakin da hanzarinta domin tana son ummanta sosai tana xuwa taxauna tafara nagana cikin kuka,,, ummah kiyi hakuri …

Read More »

IZGILI PART 1

IZGILI PART 1 Bismillahir rahmanir rahim 🅿️1️⃣-2️⃣   Haka kawai yau na tashi jikina banajin dadinsa,da k’yar natashi daga kwanciyar da nake,na juro dogayen k’afafuwana a k’asa na tallabe kumatuna wato nayi tagumi,duniyar tunani na fad’a akan abinda ke tsakanina da Yayah Hafeez,mutumin da duk duniya babu wacce ya tsana …

Read More »

IZGILI PART 2

IZGILI PART 2 _Bismillahir rahmanir rahim_ 🅿️5️⃣1️⃣-5️⃣5️⃣   Gudun da Yusuf keyi ya wuce qa’ida Allah ne kawai ya kaisa gida lfy,Hafeez ma yana tafe yanabin bayansa ganin gida ya shiga yaji hankalinsa ya kwanta,   Ana ta shagulgulan biki yayin da amarya babu abinda take sai kuka,ba wasu qawaye …

Read More »

Advertisements