DOCTOR ESHA Page 41 to 50 » Naijagisthub

Advertisements

Home / HAUSA NOVELS / DOCTOR ESHA Page 41 to 50

DOCTOR ESHA Page 41 to 50

DOCTOR ESHA Page 41 to 50

Aliyu ya durkusa da Kai yace” ki yi hakuri mami please”

Ciki tsawa tace” Dalla can rufe min baki, Sam bakason ji laifita , yariya ba tarbiya ko kadan.
 Tayaya ma Allah zai Bari mu hada zuri’a da tababaru mutani na? Tir wlh….. Ta sausauta murya ta cigaba” Aliyu ka kwantar da hankali ka, Allah sai ya nunamusu ikonsa, tunda har gori suke ma. Yanzu Ina ita suhaima ?
Yace” tana gida Mami”
 ” Oho nasan yazun haka tana na tana shaidaci da ta saba ta Tara maza da mata ana ma shaidaici a gida. Wai Aliyu Mai ye ya Sha kan ka ne? Instead of ka gyarata Naga kamar ma tsorata ma kakeji”
Ta kalli Ammi tace” Ayya Ammi mutani ni na a haka suka bar Aliyu kuwa? Dun in zan iya tunawa tun Ranar biki na Essha ko wata ke da suna daya ke Kira kamar zai zauce akata , itama ya manta ta, ko a tambayeshi ma cewa yake bai Santa ba.
  Ama ana yata damu da Essha Essha ana daura aureshi da suhaima mukaji shiru, something is fishy, Kai mutani na Basu da kamshi gaskiya”
Aliyu naji Mami ta Kira suna Essha yaji gabashi ya fadi, ya tsaya shiru deep down yanason tuna Mai suna, ama yakasa tunawa kawai ya basar da zance.
Ammi ta kadai Kai tace” ko ma Mai ye akwai Allah, mu da Allah muka dogara”
Aliyu ya Mike yace” zan wuce, zan bin na duba fawaz a hospital”
Mami ta amsa da toh boy sai anjima, ka ci abinci fa?
Ya amsa da inshallah mamina”
Ya fito duk jikishi a sanyaye, Yana isa gaba motoci bodyguards da sauri suka bude mishi kofa ya shiga suka bar gida sai hospital .
Suna isa aka bude mai ya fito, Kai tsaye office din fawaz ya wuce, , ya tardashi ya na hada files, yayi sallama,
fawaz ya amsa yace” a buddy Kai ne da Rana haka?
Aliyu bai amsaba ya Mika mishi suka yi musaba ya nemi guri ya zauna ya lumshe Ido, fawaz ya aje files din.
 ya karasa gefeshi yace” yadai buddy? Badai haryanzu kasa magana aranka bane?kayi hakuri ka rugume kaddara, ni na zanbaka Dana na har abada, kullum suna ka yake Kira uncle Mai dimple, ya matukar sabawa da kai.
Buddy kowa na alfahari da Kai, yara da manya, a yau Dina zanfi kowa fariciki ace Kai ne ka raini dana. Please Buddy Kar kasa damuwa aranka”
Aliyu ya dago Yana murmushi yace” Thanks buddy, nagode da kulawarka, ni basan damuwa komai a Raina ba dun nasa haka tawa kadara yake, bara ga dan cikina ba kaga kuwa dole na rugumeshi da hannu bibibbiyu na Kara gode Mai da ya bari ni a haka”
Fawaz yace” hmmm, toh naji buddy, yanzu Mai ke damuka?Naga Yana yika ya canza ne”
Yace” hmmm fawaz kasa dai Kai kadai nake gayama sirri na, kasan kuwa bai wuce matsala na da suhaima ba” ya dafa Kai ya cike da takaici yacigaba ” ni Sam suhaima Bata gamsar Dani, yaushe ma ta kullani , sai inhar ta ta bukatar ne ya taso, ni wlh am tired, ni Ina ni a jiki na ba haka abun yake ba, na suhaima ne dai……… .. da sauri fawaz ya sa hannu ya rufe Mai baki
 yace” Buddy sirri kune fa ka da ita kayi hakuri, tayaya bara kaji daban baya ka taba Dana musu yariya mutani Essha”
Aliyu yasake ji gabashi ya fadi, ya Bata fuska yace” Wai ku Mai ke damukune? Ku bin ku dameni da zance wata Wai Essha , nace basantaba ku dai na hada ni da ita” ya Mike a fusace zai fita…
Fawaz yayi sauri ya rikoshi yasan buddy nashi da zafi Rai yace” Allah sarki, Koda jima ko ba Dade nasan gaskiya zatayi halinsa, mu dai mu yi iya kokari mu, mu nemanta bamungataba, mu bar ma Allah komai, Addu’a na a kullum shine duk wani mugu da ya asirce zuciya ka Allah ya tona asirisa, munsa komai bayanda mu ka’ iya ne”
Aliyu yakara hada fuska yace” mallam dakata , Wai Mai kake nufi da kalama na naka ne? Kasani a duhu”
Fawaz yayi murmushi yace” nasa baza ka ganeba ai, Kar kada mu ace komai nisa jefa kasa zai dawo da Allah muka dogara ba da mutum ba”
Aliyu yakasa gane idan fawaz ya nufa da waena kalamai sai binshi yake da kallo tuhuma, zai magana fawaz ya dakatar dashi yace” Da Allah buddy karike sallah da adduoin, sune makamin mummuni ga duk wani azzalumi dake so cutar dashi”
Aliyu yayi ajiya zuciya yace” toh naji,zauna kasa yanda zakayi Dani, maguguna da nakesha na Mara basamin aiki ko kadan, ka rubuta min strong ones, Buddy nasha lime da Liptop har na gaji, yanzu haka jinake kamar marana zata fashe dauriya kawai nake”
Fawaz ya sauke ajiya zuciya cike da tausayawa yace” kayi hakuri, maganishi kenan ka Kara aure, zai fi maka sauki”
Aliyu yace” what! Aure! Ina bazan iya ba, bazaiyaba” Yana rufe baki idonshi ya sauka akan wani document yaga a rubuta Dr Aisha Ahmad, yaji gabashi ya fadi yace” Doctor Wana fa daga ina? Ya nuna document din dake kan table…
Fawaz yayi murmushi yace” document din Dr Aisha kenan data kware a ko wani fanni daya dagaci mata, har da iri matsaloli iri naka, India su riketa ta na musu aiki, muna bukatar irisu buddy sun dawo gida su yi aiki a gida, shiyasa muka dage aka subar mana ita Dakar dai suka sake mana ita, jibi ma zata dawo Nigeria zata fara aiki a national hospital, abun mamaki ma fa she’s just 24, Buddy ya kamata kashirya kaje Kai da suhaima ta dubaku, Buddy Kar ka cire hope kaje gobe zaka fi samu ta hankali a kwance, har suhaima ma zata magace mata ehhhh kagane ai”
Aliyu yayi murmushi yace” Ni fa na cire hope, na bar ma Allah komai, ina ne ba jeba, ama duk results din dayane am infertile , no buddy bari kawai ni ba inda zan Kara zuwa”
Fawaz daji haka baiyi kasa a gwiwa ba yata bashi baki da Karfi gwiwa har Aliyu ya Amince zashi”
“Ama ka shaida wannane na karshe , daga Wana Bara na Kara zuwa wani asibiti ba”
Fawaz yayi Jim jikishi yayi sanyi yasan halishi Sarai da kafiya bayada yaiya yace” eh Buddy, ama da Allah Kar ka gayama suhaima zaka india, ka bari sai ka Gama shiri sai ka gayama ta itama ta shirya”
Ya kalli fawaz fuska tuhuma yace” maiyasa?
Fawaz yace” please kawai dai kayi yanda nace ,da Allah buddy?
Aliyu ya daga kafada yace” badamuwa naji zanyi yanda kace”
Fawaz yace” yawwa tom yanzu zakira asibiti na shirya muku appointment na gani ita doctor din, yanda muka shirya zan kiraka na sanar da Kai, da Allah buddy ka tafi da safe irisu 5 to 6 Dina”
.
Aliyu yayi murmushi ya rugumeshi yace” inshallah, thanks buddy “
” No Haba Dm yiwa kaine” fawaz ya fada Yana murmushi…
Yace” toh ni zantafi, ka gyada madam da boy Dina”
Fawaz yace” inshallah zasuji”
Suka fito fawaz ya rakashi har baki motar , ya shiga aka tada motoci, ciki motar yasa P.A nashi ya shirya mishi flight to India gobe da safe.. ya amsa da toh yallabai ba matsala, suna. isa gida ya tarda suhaima da kaweyenta maza da mata , kamar yanda Mami ta fada kuwa,rawa suke tirkawa kamar a club, sun cika gida da Kara, Aliyu na shiga kowa yakama kanshi, dun suna shakashi sosai, suhaima maganishi tazo ta rugumeshi, kamar soko ya saki mata murmushi tajashi suka haura sama.
New Delhi
*************************
Washe gari, gari na gama wayewa, sadik ne ya sauko daga kan gado baki shi dauke da addu’a bacci, tun baya ya idar da sallah asuba kenan ya kwanta sai yanzu ya farka.. mummy shi yagani tsaye a kanshi tana mishi murmushi, da Hindi yayi sauri yace ” *Shubh prabhat* *mummy* “( Ina kwana mummy)
Essha Bata amsaba ta Bata fuska ta Kama kunnuwashi duka biyu har sanda yasa Kara, tace” sau nawa zan gayama kariga gaisuwa da hausa eye? Ina kwana zakace, Ina kwannnnnaaa ” taja kwana.. ta turaci take Magana, dun sadik yafita ji Hindi sosai
Yarike kunne yace” *Maaf kijeyega mum* “(sorry mom)
Tace” ba hakuri zaka bani ba, yi gaisuwa Kuma da hausa” ta fada da turanci
Sadik yace” *Aap isse* *kaise bolenga mum* ?( How do you prounance that mum?)
Ta Kara ja kunne tace” wato inama fada yare Hindi na shine ka Kara fada ko? Toh fada Ina kwana zakace, oya fada”
Sadik yayi murmushi yace” En kwanaa mum” ya fadashi a Hindi tune..
Essha batayi niyya dariya ba, sanda ta dara , tana dariya tace” repeat what you just said?
Sadik ya zata yayi gwanita har da gyara murya yace” En Kwanaa mummy”
Essha ta sake fashewa da dariya ta zugureshi a Kai ..
Sadik Yana dariya shima ya Mike harda buga kirji yace” *Chit mat karo*, *main hausa padhunga* *mum*”(mum Kar kidamu zan koyi hausa)
Essha naji ya fadi haka tayi murmushi ta jawo shi gefeta ya zauna da turanci tace” Sadik kafi munkoma kaiya Koda gaisuwa ne Kar granny ka tama ka dariya, learn it fast” Bata gama rufe baki ba sai ga arudhati tashigo da gudu da karami gift box a hannu ta Yana kyalli taisa gaba Sadik taije akan ciyarshi.
 Tana murmushi tace” *Janam diwas Mubarak Sadik*(Happy birthday sadik) ta fada Tana boye daya hannuta na hagu.
Essha ta dafa Kai Tace”dole inakoma gida nasha fada da Daddy, gabadaya yaro baiji yareshi ni dai na banu, shame on me nasan duk laifi nane”
Sadik bai amsa Taya murna da Arundh tamishi ba ya Mike yana leka hannuta data boye a baya yace” *woh Kai hai*? (Mai kike boyewa)
Arudh tayi murmushi tajashi gefe tasomishi magana kasa kasa a kunne da yare tace” Sadik yau Holi(Ranar biki kaloli) Kuma mummyka batason yi wasan Holi, shine nakawo colours, here are the colours” ta fitar da leda da ta boye , ta bude leda tacigaba” here are colours, Neela(blue), hara(green), Gulabi(pink) and laal(red) so Sadik let’s surprise her with Holi colours “
Suka nufo Essha da hankalita na kan wayata, guri aiki ne aka kirata ta amsa kenan Bata gamaji abunda zasu fada ba taji anzuba mata gari colours a jiki, suka hada baki guri cewa” Happy Holi festival Dr. Essha ” suna Gama fadi haka suka fice a guje..
Essha takaici duk yakamata ta Mike ta kalli kanta a mirror taga yanda jikita da fuskata ya baci da colours harda wayata , bama iya gane fuskata taja tsaki, a fusace ta bin bayasu, Tana fitar taji drums ne kawai ke tashi , duk abanta street da gari colours kowa sai bidiri akayi saboda murna Holi.
Ta Kara ja tsaki zata koma ciki kenan ta hango sadik can tsakiy titi, duk jikishi da Rabin fuskarshi yabatashi da colours ga Kuma motar na ta sharoro gudu zatayi kanshi da sauri Essha ta karasa ta jayeshi .
Dai dai lokaci da Aliyu dake cike motar ya zuge glass dayaga yaro da driver shi yakusa kadewa, isowarsu kenan sufito daga Airport, ba hanya a babba titituna duk yayi cikoso, shine suka biyo ta street dinsu Essha.
Aliyu yadaga Kai ya kalli sadik kenan sai ga Arundh tazo da guduta ta Kara watsa musu colours a fuskokisu har ba’iya gane kamanisu.. Aliyu sai binsu yake da kallo gabashi na faduwa yasa hannu zai bude motar, suhaima tayi sauri rike handle din ta tareshi cike da gadara tace” Haba darling ka cika tausayi da yawa, kaga fa yaro ba abunda yasameshi, wasanshi ma yakeyi.
Kuma kasan hali indiyawana Basu da yarda” ta Kara ja murfi motar ta rufe..
Driver yace” yallabai kayi hakuri, sha’ani hanyoyi kenan a Delhi na sai hakuri”
Suhaima taja tsaki tana tsuke fuskar don haushi tafiyar takeji , tafiyar yazomata a bazata bahakatasoba dun Bata shiryaba. … Aliyu har suka bar layi bai bar kallo su Essha ba, yaso ace ya sauka kodan yagasu, baisan maiyasa ganisu yasashi ji faduwar gaba ba.
Bada jimawaba suka isa haraba asibiti , babba tarba aka musu zuwa office din babba Doctor, su samu tarba cike da girmamawa, Essha kadai ake jira , bakita su karaso, sukira layi kanta duka baya shiga, babba Doctor yaba su hakuri na Rashi zuwa Doctor da zuka zo wurinta, yace shi zai dubasu”
Aliyu ya amsa badamuwa ” Babba doctor ya dubasu da kanshi, su Sha gwanje gwanje, suhaima hankalita duk a Tashe yake, tsora ya cika ranta fal, kamar zatayi kuka dun tasa asiri ta ya kusa tonuwa, tarasa sukuni kanta har wani zufa takeyi duk ssnyi Ac daya cika office din, baya likita yagama gwanje gwanje shi yace musu suyi hakuri su dawo gobe , dun karba results duk abunda yanuna zasuyi kokari sumusu aiki akai.
Suhaima taji haka taji wani sanyi aranta, ta shaida ma kanta cewa sai tayi abun da zai sa bara su dawo asibiti na ba gobe, dun dagani likita ya mata kwarjini bai da wasa gashi ya Soma tsufa , suka mike zasu fita kenan, Pooja tashigo rike da files a hannuta, tana gani Aliyu ta ware Ido mamaki da tsoro yasata zubar da files a kasa Hannu ta na Bari, dun mamaki ma kasam magana tayi.
Aliyu yatsaya Yana kallo ikon Allah yanda ta sare musu hanya ta Kuma kafeshi da Ido, baidamu ba don mata dayawa su Saba mishi haka, suhaima ta ja hannushi cike da kishi ta buge Pooja suka fice.
Pooja kuwa kamar ankafata kasan motsi tayi tana kallosu suka fice, suna fita da daddewa ta dawo hayacita tabin bayasu da sauri, Kash Bata ci musu ba, koina ta duba na asibiti Basu , ta tsaya shiru ta kasa gasgata abunda tagani, Mai Kama da Sadik sak, bambaci kawai daya ne shi Wana Babba ne, sadik Kuma yaro ne, ai da sauri ta juya ta koma office din babba Doctor da ya dubasu ta Tara shima bashi har ya fice, ta bugi table, ta kalli gefe daya tana tunani” Aya Wana danagani ba maihafi sadik bane, Kai ima ba papishi bane su hada dangi, Kai let me call doctor” ta ciro waya a pocket din labcoat ta , ta dialing number Essha Yana ta ringing ba’a dauka ba tace” oops na tuna yau birthday din sadik” ta fice da sauri har Tana tuntube ta isa guri motar tajashi zuwa gida, kafi taisa go slow ya tare, kamar ace ta daga Kai ta hango Aliyu ciki motar, Pooja ba hali taje gurisu, dun har suyi u_turn zuwa daya titi, Saba rudewa ta fitar da Kai Tana ta kwala mishi da Suna Sadik , sai binta ake da kallo, Aliyu kam ko harka gabashi yakeyi baimasan tana yi ba saboda akwai da tazara a tsakani su.
Tana kallo motarsu Aliyu ya tashi za subar wuri, da sauri ta bude murfi motar zata fito, watar motar ta Kara Parker a gefeta, ba hali fitar tana kallo motarsu Aliyu ya wuce..Pooja kamar tayi kuka tsabar takaici , hanya su na budewa da sauri tayi u_turn tabi baya su, haryanzu ba sa’a dun Bata cimasuba, jiki a sanyaye taja motar ta zuwa gida………..
❤️Love you guys ❤️
More comment more typing ❤️❤️🙏🙏
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
    DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
WRITING BY
J Hajara
🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️
        *M.W.A*
Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin ‘kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta kuma Nishad’antar da masoya ta. 🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________
5️⃣6️⃣&5️⃣7️⃣
Pooja na parking ta fito, ta shiga ciki jiki a sanyaye, ciki gida ta tarar da yara da manya. a decorating gida da ballons gabadaya, ta nufi parlor, takara gani wani decorations da ya rudata
 Ya yi kyau batasan sanda ta furta wow ba, gaskiya decoration din birthday din ya mata kyau, har wani babba balloon aka sa a sama tsakiyar parlor, Center kuwa table da ke dauke da babba cake na favorite cartoon show na Sadik wato PJ Masks, wow cake din PJ masks ya hadu, Ash color ne jiki cake din, left side din kuwa owlette ne, middle Kuma cat boy , right Kuma gekko,( Don’t mind me ooo😆 duka sunayana actors din PJ masks ne, Kar kurikece😁).
Tsakiyar cake din kuwa 7 ne Mai dauke da candle a ciki( Kai gaskiya Mai cake din ta kware) .
Pooja ta share hawaye tana ta shafa cake din a hankali tace” Sadik mummyka na matukar sonka, tana tsoro abunda zai rabaku ne kawai, but very soon nasa komai zai zo mata da sauki” ta Kara bin parlor da kallo decoration din ya gama haduwa, harda number ballon Mai dauke da seven da aka kafashi a tsakiyar aluminum balloons dake gefe parlor, gefe guda Kuma Happy Birthday Sadik akasa da flowers na zangaye da rubutu, ga white bulbs da akasa a gida gabadaya sai ya bada wani yanayi Mai annashiwa, Kai guri birthday yagama haduwa, Pooja ta nemi guri ta zauna tana bin yara da ke ta wasa su da kallo, can Arundh ta shigo da guduta ta Sha wanka tayi kyau gashi kana yasha gyara, Pooja ta kirata tana tambayarta Ina su sadik? Ta Bata amsa da cewa taje Airport dauka brother nata”
Da Hindi tace” mummy surprise birthday ne fa aka hada ma sadik, mummy guri ya mi kyau”
Pooja tayi murmushi tace” nasani saura kifada Mai da baki ki na surutu na”
Arudh ta rufe baki tana dariya…
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
Essha ne ke tuki a hankali harta iso Airports din, tana fitowa sai waige waige take tana neman Amir, can ta hangoshi zaune ya makala earpience a kunne, sai danne waya yake hankalishi a kwance, Batama ganeshi ba, sanda ta Kara murza Ido da kyau, Amir yazama wani handsome guy, da sauri ta karasa wajashi ta bashi bugu Wasa a kafada tana murmushi. Amir naji a tabashi ya Mike a zabure, Yana ganita yafara zuba murmushi cike da tsokana yace” kaga manya ba, Doctor Essha, sis kiga yanda kikara kyau, wow sis bamaraki da indiyawa ma”
Taja mishi kunne tana murmushi tace” haryanzu baka canza bako, tsokanar na”
Yayi murmushi yace”sis Ina fa zan canza, gaskiya sis we really miss you, daddy yace nafada Miki gobe, gobe na ba sai jibi ba, ki koma gida, kiga zamu koma tare kenan”
Essha daji haka jikita yayi sanyi, ba haka tasoba, ama dole tabin umarni Daddy, tafison ako yaushe ta riga farata mishi..
Amir ya katse mata zance zuci ta da ” where is my son? Yau ne birthday shi ko?
Tayi murmushi ta kada Kai ..
Yace” toh Ina yake?
” Kai amir sauri Mai kake, yana gida nannyshi tana shiryashi,muje na daukoshi “
Yayi murmushi yace” to muje sis ko Doctor zance”
Bata bashi amsa ba tayi gaba da jakashi Yana biye da’ita , suna isa baki motar ta kunna motar ta bude ta bude ma Amir ya shiga , itama ta shiga, suna Bari Airports sai gida ummulkulsum nanny sadik, suna zuwa suka tarar sai fitina yake mata, yayi kyau jiki shi sanye da black jeans trouser da jeans jacket itama baki, gashi kana yasha gyara, he looks cute. Yasa nannyshi a gaba Wai sai ta hada mishi Khirr( sweet ne da indiyawa ke hadishi da shinkafa da sugar) ya damaita lallai shi Khirr yakeson ci.
Tace” toh Sadik bara na hada ma”
Basu ma lura da shigowar su Essha ba, sanda takara doka wani sallama , nanny tayi sauri amsawa tana murmushi ta musu barka da zuwa tayi hanya kitchen.
Sadik na daga Kai yaga Uncle Amir tsaye Yana mishi murmushi da gudu yaje ya rugumeshi, Amir ya tsaya yana kalloshi girma yaro yabashi mamaki, Essha gani kallo da amir yake ma Sadik ne yasa ta zargu duk ta rikece a tunanita, yagane wani Abu ne , da sauri ta yi gyara murya kamar Mara gaskiya da turanci Tace
” Sadik yau ga uncle Amir”
Sadik ya Mike daga jiki uncle shi yakali fuskar shi ya na Mai murmushi yace” Namaste uncle”
Amir bai amsaba sai bin sadik yake da kallo, yaro ya burgeshi, Kuma yashiga ranshi sosai. Sadik gani bai amsaba bane sai yasa hannu ya waving a fuskar Amir.
 Amir ya dagoshi Yana murmushi yace” my boy yakake?
Sadik bin baki Amir uncle nashi kawai yake da kallo yanda yaga ya furta yakake , shi dai yaji my boy ama yakake dine bai ganeba..
Amir ya Bata fuskar ya kalli Essha yace” badai haryanzu Sadik baiji hausa ba?
Ta gyada mishi Kai.
Yace” lallai sis ke da daddy ne, gobe akwai drama, sis ki duba fa , ko yakake din ma baisani ba, wlh muna da ja aiki.
 Shifa fa yaro fa, da yare da yatashi dashi nefa yake rikewa har girma, yanzu inmukoma Nigeria, misali ya shiga mix din yara da basaji turanci balle asa wani yare Hindi, kiga Sam basai ji dadi har ya sakeba, gobe Allah yakaimu, Zaki hadu da Daddy, ni baruwana, Allah yasoki ma zaiyi tafiya yau, sai Sunday zai dawo. kila ma boy ko gaisuwa baiya da hausa ba”
Ya dubi Sadik yace” hey greet me with Your mum’s language”
Sadik sai Ina Ina yake yanason ya tuna gaisuwa da mummyshi ta koyamai da hausa ama yakasa sai “En… En ” yake tacewa har ya ba Amir dariya..
Amir ya rugumeshi Yana dariya yace” Don’t worry boy, nasan ba laifika bane, is ur mum’s fault, da Bata koya maba, Kar kadamu Autar mummy da grandpa zasu koyama, Dani zankoma school, mummy ka Kuma. Tasan ma ranta fada sai Tasha shi guri daddy , dun wanan rubutace”
Essha ta baka Mai harara ta nemi guri ta zauna..
Yayi murmushi yace” oho dai ni dai bazan dukuba”
Essha tayi dariya tace” Allah Amir ka rainani”
Yace” Allah sis acire maganar wasa fada zakishs aguri Daddy, balle yanzu da muka koma uke gabadaya ba kamar lafia bane, zai Dan Sha wuya kafi yasamu friends dun kisa baya ji yaresu Suma basa ji nashi, kiga ko shine da Sha wuya, Anya ma yasa wasu abubuwa aka kasashi kuwa?
Tace” gashi gaban ka tambeyeshi”
Yace” okay tom, boy bara nafara ma Dana India, what is the name of your prime minister ? Nasan Wana zaka sani”
Sadik yayi murmushi yace” *NARENDRA MODI*”
“Toh Who is the current president of Nigeria? Amir ya sake jefo Mai wani tambayar
Sadik ya sake saki wani murmushi Yana su sa Kai can yace” *President *MOhammadou Bu’aali* “
Daga Essha har Amir duk suka fashe Mai da dariya, sadik ya Tsaya shiru Yana ya tabe fuskar Kamar zaiyi kuka, gani haka Amir ya dakata ya rugumeshi yace” No boy don’t cry, u tried, that’s the correct answer”
Sadik yadago yace” really?
Amir yabashi amsa da “yes boy”
Sadik yace” then why are you laughing? Ya fada kamar zaiyi kuka. ….
Amir yace” am laughing at your pronouciation, it’s Muhammadu Buhari, not Mohammadou Bu’aali, give me five “
Yayi murmushi ya Mika mishi hannu suka tafa…
Amir yasa hannu a dimple na Sadik yace” sis Allah boy Kama yake min da wani, kamarsu ma har ta baci “
Essha daji haka ta Mike da sauri a tsorace murya na rawa tace” Amir jiramu ake, abun na hada ma sadik baso yasani, tashi muje sauri nake” tayi haka ne da ta kawar da zance, kafi su Mike ma hartayi waje, jikita har Yana Bari, Amir zaiya tsareta da tamboyoyi tasashi Sarai.
Tanaji murya sadik na sallama nannyshi, Yana mata godiya Khirr da ta hadamai, tana kallosu suka fito Amir rike da hannushi, daya hannu kuwa food flask ne ya rike na Khirr da nannyshi ta zuba Mai.
Suna shiga ta tada motar sai gida, Tana Gama parking sadik ya bude ya sauka da saurishi Yana kwala ma Arudhati Kira tazo taga uncle Amir.
Essha da sauri itama ta sauka tabin bayashi tace” wait Kar kashiga Ina zuwa”
 Taja Amir suka shiga ciki tabarshi a tsaye, suna shiga suka tarar da yara da manya acika sosai harda colleague nata naguri aiki, yara dukasu sanye suke da birthday cap na pj masks, Pooja ta karaso tace” Ina sadik Dr?
Essha tace” surprise party ne basan yasani”
Pooja tayi murmushi tasa aka kashe wuta guri gabadaya, guri sai yayi dulum Kamar bakowa, sai Kara Ac kawai kakeji.
Essha ta fito ta samaishi a zaune Khirr dishi yake ci hankali kwance Yana ganita yamike yace” mum Kai huwa?
Bata bashi amsaba tayi murmushi tace” shigo” ta koma ciki da sauri…
Sadik ya shigo a hankali gani yadda guri yayi duhu bagani komai yasoma Kira suna mummyshi bai ji ta amsaba ya Soma tafiya Yana Kai tsakiyar parlor aka Kuna haske, ballon dake tsakiyar parlor yabada Kara shining glitters✨✨🎉🎉suka fara Mai poping a jiki, Nan aka fara singing mishi happy birthday , Sadik yakasa motsi ya bude baki cike da mamaki da annushuwa, he was surprised, ya bin parlor da kallo Yana murmushi idoshi ya sauka aka cake, ihu murna yasa, ya daka tsale ganishi kawai nayi a gaba cake din, camares sai daukoshi hoto ake, saban mamaki ma kasa magana yayi, da gudu ya rugume Essha ya rakwafar da ita yabata peck a goshi Yana hawaye yace” *mujhe **tumse Pyaar hai mum* “(I love you mum) thanks mum, thank you thank you, Pj masks are my favorite” ya Kara rugemeta.
Yan guri video suke musu sbd subasu sha’awa, Pooja ta janyeshi tace” common boy come and cut your cake” ta dagashi ya rike hannu Essha Dana Amir suka karasa gaban cake din, sadik yakasa rufe baki saban murna.
Pooja ta dauki lighter ta kunna wuta candle na guri yasake canzawa sai glowing yake, kowa na murna yanayi guri, waensu na tafi wasu Kuma na hotuna, birthday boy nananda ya murtuke fuskar, Idona yayi rau rau kamar zaiyi kuka, narasa dalili canzawarshi, guri kuwa bawanda ya lura dashi.
Murya Pooja naji tanacewa” Boy say ur wish and blow your candle”
Kowa aka natsu kallo yakoma kan sadik daya shiru duk yanayishi ya canza.
Pooja ta matso gefe Essha tace” Dr maiyasameshi?
Essha ta kalleshi shiru duk jikita yayi sanyi tace” Nima bansaniba”
Amir yace” sis ko ki mishi wani abune kafi kunshigo?
“Aa amir kana kallo fa ya shigo na da fara’a shi farat daya kawai yacanza ni ba’a abunda namai”
Amir yaiso gaba Sadik ya tsuguna yarike Mai kumatu yasoma Mai magana da turanci yace” common boy, yaufa Ranar ka ne , Yar Ranar murna ne a gareka , duk na a taru ne saboda Kai, Kar ka canza mana maza, ga mummy ma gan anty Pooja ga Arundh”ya pointing Arudhati dake rike da water gun…
 “Kaji boy give me that ur smile”
Sadik ya da saki fuska kadan ama kwaya idonshi kwalla ne cike dam kiris suke jira su zuba..
Amir yamike ya kaishi gaban cake din yace” common boy say ur wish and blow ur candles”
Sadik yadaga Kai yakalli mummy shi Nan take hawaye suka zubo, da sauri ya share karta gani, idonshi a kanta yakai baki zai hura.
 Arudhati takaraso ta tareshi tace”wait sadik, u didn’t say ur wish, say it before blowing the candle”
Sadik yayi shiru na waesu minti na, ya sauke wani nanauya ajiya zuciya yasoma furta wish nashi, a hankali yake furtawa yace” *I wish to see my Dad*” Anashi zato a ranshi yake fada, baisan ya fito fili ba. Haryana sauke ajiya zuciya…….
.
Da Allah ku manage ba time muna busy shiyasa 🙇🙇🙇
More comment more typing ❤️❤️
♥️Love you guys ♥️
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
WRITING BY
J Hajara
🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️
          M.W.A
Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin’kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta kuma Nishad’antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102? referrer= whatsa
_________________________
   5️⃣8️⃣&5️⃣9️⃣
Sadik nagama fada haka Yan guri sai duk jikisu yayi sanyi, su tausaya Mai, anasu tunani mahaifi shi mutuwa yayi, Essha binshi kawai take da kallo har idonta ya Tara kwala tarasa baki magana.
Wata arniya daga ciki colleague na Essha ta karaso gefe Sadik ta dafashi fuskar tausayi tace” Don’t worry son, you will meet your Dad in heaven, am very sure he is here with you, Jesus Christ has bring him down to celebrate your birthday with you, now blow ur candle”
Sadik bai tanka mata ba yajaye hannu ta yakarasa gaba Essha da harta fara hawaye, ya rike hannuta yace” mummy stop crying, let’s go and blow the candle together”
Essha ta kalli Pooja , Ta kada Kai ta mata thumps up tace” You deserve it Doctor, Do it”
Essha ta murmusa a hankali ta sukunyar da kai, suka hura atare one blow ya mutu, Nan aka sa tafi. Sadik ya yaka cake yayi kamar zai sama ma Essha a baki har ta bude baki kawai gani nayi ya dangwala mata a goshi da kumatu ta, duk aka sa dariya, yakara yaka yasa ma Essha, Amir da pooja.
Essha takai hannu kamar zata yanka cake din, Bata yanka ba, tasa yatsa ta lakuta cream din cake din ta shafa Mai a fuska, duk suka fashe da dariya, Essha ta kada Mai hannu a fuskar tana murmushi Alama ta Rama, sai daukasu akeyi domin su burge. Amir har Kira su mummy yayi Video call Bata kusa khairat da mufeedat ne suka dauka,wow su zama yanmata, Suma suka wishing Sadik happy birthday, mufeedat harda guntu kukata na Rashi zuwa da Amir bai je daitaba, su jima sosai kamar karsu rabu, sanda Amir ya shaida musu cewa gobe zasu dawo sanan sukaji sanyi suka kashe.
Aci asha a watse a taro birthday lafiya, Gifts kala kala Sadik yashasu, gifts boxes su cika room nashi dam(hhhh yaro dun ba daddy ka kenan😉)
*************************
Aliyu tunda suka koma lodge nasu yakasa sukuni, yarasa Mai ke Mai dadi, yasan ba results din daakace gobe sun dawo bane, dun yariga yasani abun daya yake nunanawa, so bazai damu kanshi ba.
Ya kwanta rigine ba riga dagashi sai wando suit daya cire, ya lumshe idon sai tsaki yaketa ja.
 Suhaima ma yau taga bambaci,yau ko kallon dun da suka dawo daga hospital Bata ishe Shiba, Abun ya taru ya mata yawa, tanason ta koma Asibiti na gashi Aliyu ya canza mata lokaci daya, abun mamaki yake bata, Aliyu ne zasuyi tafiya ba shawara kawai yace su zo asibiti, kodai maganine ya karye?
“A’a wlh yanzu sai na Kira mummy, Dan wlh bazaiyu ba” ita kadai a toilet tana ta sambatu ta.
Ta fito daga toilet ta samaishi a kwance, Aliyu naji fitowarta ya bude idon, idon su kada suyi jawur kamar ja gauta, suhaima ta tsorata dagani kwarya idon, kawai sai ta daburce abun da Mara gaskiya, dun kallon da Aliyu ke binta dashi ita kanta ta kasa fasara iri kallo.
Aranta tace”anya likita nan bai tura mishi results bako? Wayyo !! Ta ciji yatsa can tacigaba” Kai no, kafi suyi haka sai na sa yanda zanyi na koma asibiti na, let me just pretend for now”
Takara Dora zama towel, tabin jikita da kallo, dun Aliyu tun dazun data fito shima yake binta da kallo .
Tasaki murmushi tace” nasan shape da skin Dina yake kallo”. Takara bin jikita da kallon tana saki wani miskili murmushi.
Suhaima ta tafi single ba Oyoyo ba bye bye😆😉, ko hips dima babu a haka har slimming tea tanasha, nonuwa misili kamar na wata kwaila, ita a dole model Bata San ta tsufa ko jikita ya lalace.
Ta karasa gaban Aliyu ta ta kife kanta a ruwa cikishi, baice mata uffan ba, kauda Kashi gefe daya yayi yaja karami tsaki, deep down yanaji kamar yarasa wani abun Mai mahimaci ne a rayuwashi, yanaji suhaima kuwa kamar asa mishi dolene, yanason yafadi abunda ke zuciya shi ama Yana kasawa ji yake kamar anrike mishi baki..
Suhaima ta Mike ta zauna agefeshi tana shafa mishi Kai tace” Darling maike damunka ?
Aliyu ya runtsa idon, shin kanshi ko bindiga za’a azamishi a Kai yafadi maike damushi baisaniba, sai dai akasheshi, shi dai kawai yanaji zuciya ba dadi Kuma Yana mishi zugi sosai.
Suhaima ta Mike ta cire towel ta tsaya tsirara a gabashi, ta shafo fuskarshi Tana wani kada jiki, dun taja ra’ayishi , batasaniba Aliyu ko sau daya bai taba sha’awa jikitaba, Yana dai biye mata ne dun biyar bukatar ta, Yana son mace Mai full chest da back, ba iri nata ba, yanaji a jikishi kamar yata ba samu haka when? where? Yakasa tunawa.
Ya shareta ya kauda Kai ya lumshe, dun jiyake kanshi na Sara Mai kamar zai fadi, ya rike Kai da sauri, zuciya shi namishi zafi , ya rike matashi dayayi karfi kamar dutse, na jikishi yadau rawa wani azababe Kara yasaki nan take ya sume.
Suhaima ta tsorata towel taja da sauri ta isa reception ta Kira securities, da sauri aka Kira ambulance, suna zuwa aka daukeshi sai asibiti ciki gagawa suka isa, suhaima ta aza Wanda sukaje da farko ne za’a kaishi mamakita taga wani dabane, ba haka taso ba, tasa hannu akai , kamar tayi ihu ita kam zuwa ta India bai mata dadi ba, harta fara tsorata Kar asiri ta ya tonu.. Tana kallo doctors suka wuce dashi
Emergency room ..
Suhaima saboda Rashi yarda tafara zargi sa hannu mummy ta, dun kwanaki Hajiya binta ta mata magana cewar akawar dashi kawai su samu dukiya, suhaima Taki amincewa, tunda suke baitaba yi iri na yau ba…
Cike daburce tafara “wlh mummy ne, mummy in kikashe min Aliyu wlh sai na kashe ki” ta fara sambatu ita kadai..
Ciki sauri ta isa motar ta ciro wayata, mutani sai binta suke da kallo, saboda towel ne kadai ta Dora a jiki, gashi doki na kuwa har baya.
 Jiki na rawa ta dialing number Hajiya binta, tana dagawa cike da matsifa tace” wlh mummy in Aliyu ya mutu sai na kasheki, Better go and meet that your stupid so called mallam ki gargadeshi, Aliyu nawa ne, banakuba, kudi ko nawa kikseso inkia tambaya ina baki, maikikarasa ? maikikarasa? Shine kikasa ya kwanta ciwo ya anka ya mutu ko?
Hajiya binta ta sausauta murya tace” Baby maikike fada wai ? Nifa tunda kikace Kar a kasheshi na bar zance, ki yarda dani, Baby kisa inaji magananarki ai, yanzu ina Aliyu yake?
Suhaima tace” mummy tunda munkazo bagane kan Aliyu ba, Yana nema ya canza, Aliyu shi da konayi abun koyanaso ko baiso tsorana nasa dole ya Amince da abun dole, ama mum ya canza da Allah ki Kira malamin na muji maike tafiya”
Hajiya binta tace” toh Baby na kashe inazuwa”
Tana kashewa ba’a fi minti na ba hajiya binta ta Kira, da sauri ta daga , tana dagawa ihu hajiya binta kawai ya cika mata kunne..
Suhaima ta rikece tace” Wai lafiya kike ihu haka?
Cike da tashi hankali hajiya binta Tace” ba lafiya Baby, mallamin na ya mutu, Dana kira layi ne yaro aikishi ke shaida min cewa ya mutu”
Suhaima taji zufa na keto mata ta koina cike da tashi hankali murya na rawa tace” munshiga uku mummy asirimu yakusa tonuwa, shikenan mummy wayyo yazanyi da Raina, tun ba’ayi nisa ba Aliyu ya fara chanzamin” ta fashe da kuka…
Bagare Hajiya Binta kuwa sai tsale da rusa ihu takeyi kamar wani natane ya mutu, can tayi shiru ta daga waya Tace” Baby ki na kusa na tuna walahi na tuna”
Ciki kuka suhaima tace” Mai kika tuna mummy rayuwana yazo karshe”
Hajiya Binta tace” No baby ki kwantar da hankali ki, asiri dake jiki Aliyu bazai taba karyewa ba na tuna na har abada haka mallamin ya fada , yace na har abada ne, so babu abunda ya damemu da nutsuwarshi, Baby acigaba da gashi kawai “
Suhaima tasaki wani wahalale ajiya zuciya tace” harnaji sanyi mummy, ni zan koma asibiti da aka duba mu dazu kafi Aliyu ya farka karsu zo su tona muna asiri”
Hajiya binta Tace” Baby Kar ki koma ki manta dasu kawai, Yana farfadowa kawai ku dawo, inyatambeyeki kice ki barshi a hospital din kawai”
“Mummy na kena kaki na ja” suka sa dariya…
Doctor yafito yace” tasameshi a office “
Suhaima ko kunya Kaya dake jikita tabin bayashi cike da yanga , suna Isa ta zauna tukan yace ta zauna.likita sai bin jiki ta yake da kallo, itakam ko ajikita .
ciki harshe turanci tace” Doctor what’s wrong with my husband?
Yayi gyara murya yasoma Mata bayani shima ciki harshe turanci yace” sperm pains ke damushi, sbd sperms ya mishi yawa a Mara, Kuma binceke mu yanuna Yana cike da damuwa sanadiyar haka ya affecting zuciya shi kadan, ama ba wani matsala babba bane, zamu bashi medication da yarda Allah zai warke, sai kuriga Kara bashi kulawa”
Suhaima ta jijiga Kai Alama ta gamsu da bayanishi.
Doctor yace” But Wait are you guys not sexual active?
Suhaima ta kada ido aranta tace” ni ne zan sake ma mishi jikina wanan Mai jaraba tsiya ya jagwalgwalani karshe ya barni da tsufa jiki chab”
Doctor ya kada mata hannu yace” madam am talking to you”
Ta jijiga Kai tace” ohh sorry”
 Yasake maimata tambaya ” are you guys not sexual active? Yanada mata ama yabar sperm ya mishi yawa maiyasa?
Suhaima ta Mike cike da matsifa tace” it’s none of ur business, just focus on your work, ka bashi duk wani magani da zai taimekeshi ba ka tsaya kana min banza tambaya ba”
Ya Mike shima yace” yahakuri madam, duka wana a ciki aikimu, muriga da mubashi injection dazai flushing ama inyakara Bari hatsarine ga lafiya ………
Suhaima Bata Bari ya karasa ba tayi ficewata tana bambami”
Comment &share♥️♥️
Love you guys ❤️❤️❣️
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
WRITING BY
J Hajara
🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️
      M.W.A
Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin ‘kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta kuma Nishad’antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102? referrer=whatsa
__________________________
      6️⃣0️⃣&6️⃣1️⃣
Suhaima na Tana bambamita ta wuce daki da aka kwantar da shi, tana shiga ta Tara da ya farka, a zaune ma yake, daya daga ciki bodyguards na mishi tausa a fafade bayashi.
Suhaima da sauri ta karasa gefeshi tana bin bodyguards din da harara Yana gani haka yajeye ya koma gefe.
Ta dafashi ta rage murya tace” honey ka tashi? sannu ya jiki?
Aliyu bai amsaba yadaga Kai ya kalleta da mamaki karara a fuskarshi aranshi yace”subhanallahi dah towel Dina ta fito kenan”
Suhaima ta katseshi tace” honey yadai Ina magana kayi shiru kodai jikine?
Aliyu bai tanka ba ya Mike ya dauki rigarsa yasa, ya Kama hanya zai fita, suhaima jiki na Bari tayi sauri Tasha gabashi duk a tsorance take, hankali ta a Tashe yake, tunda suke tare bai taba shareta ba komai girma laifita kuwa Nan take gabata yasoma faduwa ta ayana ma ma ka ta kila asiri dake kanshi ne ya karye, ta rike kirji Tana” wayyo Allah na”
Aliyu yakalleta yace” lafiya? Uhm let’s go back, ni na warke , bara zauna a hospital ba, Kuma kiga iri Kaya dake jiki bai kamata ba” ya juya ya wurga ma securities wani kallo nanada suka fice suka Basu guru..
Suhaima na gani haka tasaki wani ajiya zuciya harta ji sanyi a ranta ta saki murmushi ta samo zance zuci” Ashe dai haryanzu magani naci, mulki ne kawai ya matsa” ta dafashi Tana kada Ido ta Kai Hannu ta shafa fuskarshi tayi kasa da murya tace” Honey baka warke ba fa, kakeso Bari hospital, kajira ko jibi haka kagama warkewa sai mun koma gida ko? Towel Kuma Dana daura na fito ai duk saboda Kai ne,Honey na ba lafiya shiyasa duk na rude, ba fito da Kaya ba”
Yace” okay naji, kisan gobe zanmuje muduba results ko………
bai karasaba ta katseshi Tace” Honey ina ne ba mujeba, Wanda ma girma su da aikisu duk Sufi hospital da mukaje, honey duk results daya fa yake nunawa, in mu koma gobe su kace zasu bamu wani medication kasan yi haka babu kyau kamar muna ma Allah shishigine. Zan iya zama dakai a duk hali da kake ciki ko baka haihuwa Wana ba damuwa bane ama tunda kace bahakaba…………….ta sukunyar da Kai ta fashe da kuka munafurci..
Aliyu duk jikishi yayi sanyi da kalamata, da sauri ya dagota ya rugume ta a kirji shi cike da tausayi kanshi yace” wife yi hakuri, shikena bara mukoma ba, nagode da kika tuna min da haka”
suhaima harda shesheka karya tana mishi gwalo baisaniba, shikam sai lalashita yakeyi harta Saida kuka munafurci tace” yanzu honey ya jiki?
Ya amsa da sauki yace” wife ni bansa zama asibiti na zan koma Lodge namu, sai doctor yariga zuwa dubani har kwanki su cika haka yamiki ko?
Ta gyada Kai, aranta kuwa shewa take da murna tace” hohoho sai ni shegiya, Aliyu Kai da yara Kuma ai sai dai na dangi ko na makwabta, na Gama da zuciya ja da gaga jikaka ba yanda za’ayi Dani”
Aliyu ya tabata yace” wife ina ta magana kiyi shiru”
Tayi firirit da ido tace” sorry honey maikake cewa ne?
Yace” nace kije motar ki jirani zanje nasami Doctor naminshi bayani yada muka Sara ko?
Tace” okay honey ba matsala sai ka fito”
Tayi hanya waje, Tana fita Aliyu ya koma gado ya zauna shiru, yanasa ya nemo ma kanshi mafita ama yakasa Sam, tunani imba na aiki bane, indai wani ne daban daya rufe ido suhaima ce kawai yake gani. Ya Mike gabadaya jikishi a mance yake, zuciya shi yamishi nauyi kamar dutse ne aka aza mishi akai, Dakar yake takawa yafita zuwa office din doctor Yana bude kofar, Doctor naganishi ya Mike ya taro shi da sauri ya bashi kujera ya zauna, ba Bata lokaci ya Soma Doctor bayani abunda yakawoshi.
Doctor yace” badamuwa”
Zai Mike doctor yatareshi yanason magana dashi ya Kara gyara zama yace” inajika”
Doctor yace” yallabai kadaina Bari sperm na taruwa har yakai da yasa ma pains, maguguna da allurai dakakesha ba mafita bane, kana da matar ko Killa may be bakasamu time ne, please ka rage aiyuka ka ba ma jikika hakkishi”
Aliyu najishi ya lumshe ido yarasa inda zai sa kanshi yaji sanyi, Wai Yana da matar, shiyanaji son suhaima ne kawai ama wani Abu nata bai taba burgeshi ba, sha’awa ma dayakeji inta taso masa ne kamar yadda kowane Dan Adam lafiyeye keji” bai tanka ma likita ba ya Mike ciki harashe turanci yace” bye zai kazo ” ya fada Yana ajiye mishi address na hotel da suke, bai jira amsa likata ba ya fice.
Yana isa haraba asibiti gefe da aka Parker motoci, bodyguards na gani yafito da sauri suka Mara mishi baya aka bude Mai motar yashiga, Yana shiga ya tarda suhaima chatting ma take hankali ta a kwance, Aliyu ya kada Kai ya kishigede, ya lumshe idon yanaji aka tada motoci bada jimawa ba suka isa haraba hotel din, baijira suhaima ya bude ya fito yayi gaba,Yana shiga daki toilet ya fada ya watsa ruwa, ya daura alwala yafito ya zira jalabiya ya shimfida dadurma ya Rama sallolisa.
Yana idarwa suhaima na shigo ta fada kan gado” wash honey na gaji yunwa nakeji”
Bai amsaba ya cigaba da ja carbishi, gani haka yasa tamike inda sabo tasa ba da halin Aliyu na kyaluwa, ta Kira reception ta musu order abinci. Tana ajiya Kira bada jimawa ba aka fara Danna door bell ta Mike ta bude waitressce ta shigo dauke da tray, pizza ne da roasted chicken akai sai kwalba wine, da hot Lipton dake turiri duka akai, ta karba ta sallami ta.ta nemi guri ta zauna ta narki abincita so ranta, baya ta gama ta daga Kai ta kalli Aliyu da haryanzu carbi shi yakeja tace” honey tashi kaci abinci”
Ya kada mata Kai alamu bazai ciba, ya Mike ya cire jalabiya yarage dagashi sai boxer, gani yanda marasa ke murada masa ne yasa ya dauki Lipton yasha, shima basha dayawa ba ya ajiye, ya kalli suhaima da harta gyara kwanciya ba wanka ba sallah, ya Soma buga mata kafa a hankali yace” wife bakiyi sallah bafa kina nufi a haka Zaki kwanta?
Ciki magagi barcci tace” Bari kawai honey da safe zanyi, towel ai ba matsala bane”
Aliyu yaki Amince wa da haka yasata a gaba dole ta Mike taje tayi wanka, alwala ma Rabin da Rabin tayi ta fito, tasa night gown da yakaimata har kasa ta zari gyale ta yafa tafara dogara sallah, tanayi tana binshi da harara, Aliyu na kallota ya gyaramata sallah kuwa kamar anrike mishi baki, two minutes kawai Wai ta idar da sallah mahgrib da Isha, ta fada gado ko ko mayafi ma Bata cire ba harda guntu munshari ta, Aliyu kam kasa magana yayi, ya gyara mata kwanciya yaja musu bargo. Asuba ta gari
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
Essha tun 6 baya angama birthday Bata zauna ba, hospital nasu ta wuce ta musu sallama aka gobe zata wuce, Doctors,nurses harda patients da suka Saba harda kukasu, Dr. Essha zata barsu itama sanda tayi nata hawaye, tashiga office nata ta tatara document nata masu mahimaci tabar office din ta wuce office din babba Doctor, tana zuwa tacima office din a rufe ta bada letter a bashi, sai misali 9pm ta dawo gida duk a gajiye, ta godema tayi sallah magarib da Isha a mosque dake kusa da hospital din.
Tana Parker motar a compound dinsu taga neighbors nasu suna fitowa daya baya babba da yaro, suka rugume ta suna kuka su matukar Saba wa dasu. Most especially ma mata tana yawa taimakosu da Basu kulawa aka lafiyarsu Dakar ta lalashesu suka rabu tashige gida da sauri don itama dauriya kawai takeyi, tana shiga ta tarar har Amir yagama hada musu Kaya, da gobe da wuri zasu wuce flight din safe ne 6:00am cib na safe zasu tashi, Sadik ma yayi bacci, ajiki Amir..
 Essha takasa kunne da kyau don tunda tashigo shesheka kuka takeji, da sauri ta leka room nata taga Pooja ne keta aiki lallashi Arundh, daketa fama zaga kuka itama kanta Pooja kuka takeyi.
Pooja haushi ya dauke ta ta tura Arudh dake jikita tagaji da lallashi, Essha da gudu ta karaso ta tare Arudhati ta fado a hannuta ta kalli Pooja Rai bace ciki harshe Hindi tace” maita miki? Arundh wats wrong with you?
Arundh ta Mike Tana share hawaye tace” You and Sadik are leaving me, ba Wanda zan Kara wasa dashi ” ta fada tana shesheka kuka.
Essha naji hk taji wani kuka yazo mata ta daga Kai ta kalli Pooja da itama kuka takeyi, tarasa Mai zatace kawai itama sai ta fashe, duk guri akarasa Mai lalashi wani daga Pooja har Essha, Dakar dai Essha ta daure ta Saida nata kuka ta lalashi Arundh ta Manta Alkawari baya tayi hutu ita dakanta zatasa uncle Saif ya kawota, Arundh tasoma murna daga haka har bacci ya dauketa a cinya Essha. Essha ta kalleta ta share hawaye ta kalli Pooja tana hawaye, Pooja ta playing many roles a rayuwata , baza ta taba manta wa da ita ba, ba abunda zata iya cewa da Pooja sai godiya da fata Allah yasaka mata da Alkhari”
Ta Mike ta Kai Arundh ta kwantar da ita ta dawo ta zauna a gefe Pooja da haryanzu kuka takeyi, Essha ta kirkiro murmushi ciki harshe Hindi tace” haba Aunty Sadik, kuka fa kamar na mutu” ta rugume tace” haba Baby Saif yihakuri kibar kukana, ai zakiriga visiting muma Muna zuwa ko? Kiga kenan zakisan Nigeria da kiketason kisani ko? Ta fada Tana share mata hawaye..
Pooja ta Mike ta juya mata baya tana share hawaye, Essha ita ma ta Mike tazo ta dafata ta juya da ita suna fuskata juna Essha tayi murmushi tace” na Miki Alkawari zan riga zuwa”ta fada Tana ja mata kumatu.
Pooja ta sauke hannu Essha murya kuka tace” waye mahaifi Sadik?
Essha ta bude baki dun mamaki tambaya ya Bata dun tunda suke da Pooja Bata taba tambayata ba, Pooja ta katse mata tunani” Dr tell me waiye mahaifi Sadik? Doctor Kar kimin karya kigayamin gaskiya”
Essha ta kada Kai, kwalla yacika mata idon ta rufe baki tana tace” bansashiba, Pooja bansashiba”
Pooja cike da mamaki amsa da Essha ta Bata, ta karaso gaba Essha tasa hannu tana jijigata ciki da tsawa tace” tayaya zakice min bakusan mahaifi dankiba, tunda nake dake na taba tambayi ki?
Essha ta girgiza Kai fuskana ya Gama baci da haweye gabadaya..
“Toh kigayamin gaskiya please nd please Doctor, Sadik he’s in pain, daurawa kawai yakeyi saboda baison gani bacinraki, kullum baida wani buri daya wucd yaga mahaifishi, yaro ki tun Yana karami kinason kisamishi bakiciki rufewa yakeyi baison kigane, why because he’s a strong boy.
 Essha please nd please kigayamin inda papi Sadik yake ni zan kaishi”

About Godswill

Check Also

UWAR MIJINAH Page 71 to 80 (The End)

UWAR MIJINAH Page 71 to 80 (The End) “”‘Da daddare Mu”azzam nadawowa Ummi ta rufeshi …

Advertisements