Advertisements

BOYAYYIYAR KULLI Page 21 to 30

BOYAYYIYAR KULLI Page 21 to 30 Sosai ranar Zahra ta wanku don Bata kammala wankin Nan ba sai karfe Sha biyu, sanan ta samu ta karya, ga kayan sunyi masifan datti don harda su panties da breziya da su boom short. Bayan ta zauna Tana hutawa sai ga Khausar ta …

Read More »

BOYAYYIYAR KULLI Page 11 to 20

BOYAYYIYAR KULLI Page 11 to 20 ZAZZAU BIRNIN SHEHU Khausar ne ta tashi Tana yamutsa fuska sakamakon wani Mummunan Mafarki da tayi. “Twinny Lafiyan ki kuwa.? Ki tashi  kije ga ruwan wanka can na had’a Miki kiyi ki Alwala kizo kiyi Sallah ga Abincin ki Nan a dining. Tashi tayi …

Read More »

BOYAYYIYAR KULLI Page 41 to 50

BOYAYYIYAR KULLI Page 41 to 50 Ana Kai su kurkuku, a ka fara d’aure Sadeeq da wata katuwan igiya Wanda bazai tab’a iya kwance wa ba in ba kwance shi akayi ba. Ita Kuma kibd’iyatu kafafuwa kawai a ka d’aure mata da hannu sab’anin Sadeeq da aka d’aure shi jikin …

Read More »

BOYAYYIYAR KULLI Page 31 to 40

BOYAYYIYAR KULLI Page 31 to 40 Jikin Mami na rawa ta kalli Suwaiba tace “lafiyan ki k’alau kuwa Suwaiba meye kikeyi haka.? “Hajiya Laure kenan kema kin San Zan iya yin komai akan kud’i, kamar yanda kema kika aikata ciki kuwa har da Had’a baki da ke gurin kashe Mijin …

Read More »

WAZAN AURA Page 11 to 20

WAZAN AURA Page 11 to 20 “Wai ke meye nufin ki Zankadaziyyatu in har Soyayyan zanyi zanyi dake ne iyeeh daki kazo kika kawo karata gurin Jaddi me kike tunani a ranki, ina so in fada miki wani abu daya ki daina bibiyan rayuwata kina samun ido!!!” Ya karishe magana …

Read More »

WAZAN AURA Page 1 to 10

WAZAN AURA Page 1 to 10 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. “Wayyo Allah  na Ummu ki daukota muje Asibiti karta mutu, “Uhmmn yanzu Sumayya ina muka ga kudin da zamu kaita asibiti kin san in munje ba kudi ba wanda zai kallemu,  “wai Mutanen   duniya yanzu Ummu basa taimako ne, wlh nima …

Read More »

WAZAN AURA Page 21 to 30

WAZAN AURA Page 21 to 30 Wai dama Ammy haka so yake ban taba tunanin haka Soyayya yake ba sai yanzu, Wlh Ammy zan iya komai Sabda in Sameta Matukar bai Sabama shari’a ba, “Calm down my Namiji Insha Allah zata soka sosai, kaji yanzu ka tashi kaje kayi wanka, …

Read More »

WAZAN AURA Page 31 to 40

WAZAN AURA Page 31 to 40 “ya Allah Rayuwata ni inaji a jikina tabbas bazanyi tsawon rai ba kuma, ke din akwai wasu boyayyun Al’Amari a tare da ke, ga Amanar Ummu nan duk da dama na san ke jajirtacciya ce kiyi kokari ki cikamun burina na Zama Barrister mai …

Read More »

GIDAN GANDU Page 1 to 10

GIDAN GANDU Page 1 to 10 Page 1 GIDAN GANDU by Biebee Isa Tsaki Haneefa ta qara bugawa a karo na biyu, yanzu mu kullum haka zata dinga samu latti? Bilqeesu tace Aifah, inda sabo ai ya ci ace mun saba, ta cika nawa, Hanifa tace wlh baxa ta sabu …

Read More »

WAZAN AURA Page 41 to 50 (The End)

WAZAN AURA Page 41 to 50 (The End) Sallama akayi hadi da knocking, Ummu ce ta fito daga daki taje ta bude Kofar, “a’a Ustaz Mansir kai ne a gidan namu… Sannu da zuwa shigowa yayi ya zauna suka gaisa da Ummu sannan yace “Ina yaran naki suke?”    “Aikuwa …

Read More »

BOYAYYIYAR KULLI Page 21 to 30

BOYAYYIYAR KULLI Page 21 to 30 Sosai ranar Zahra ta wanku don Bata kammala wankin Nan ba sai karfe Sha biyu, sanan ta samu ta karya, ga kayan sunyi masifan datti don harda su panties da breziya da su boom short. Bayan ta zauna Tana hutawa sai ga Khausar ta …

Read More »

BOYAYYIYAR KULLI Page 11 to 20

BOYAYYIYAR KULLI Page 11 to 20 ZAZZAU BIRNIN SHEHU Khausar ne ta tashi Tana yamutsa fuska sakamakon wani Mummunan Mafarki da tayi. “Twinny Lafiyan ki kuwa.? Ki tashi  kije ga ruwan wanka can na had’a Miki kiyi ki Alwala kizo kiyi Sallah ga Abincin ki Nan a dining. Tashi tayi …

Read More »

BOYAYYIYAR KULLI Page 31 to 40

BOYAYYIYAR KULLI Page 31 to 40 Jikin Mami na rawa ta kalli Suwaiba tace “lafiyan ki k’alau kuwa Suwaiba meye kikeyi haka.? “Hajiya Laure kenan kema kin San Zan iya yin komai akan kud’i, kamar yanda kema kika aikata ciki kuwa har da Had’a baki da ke gurin kashe Mijin …

Read More »

GIDAN GANDU Page 11 to 20

GIDAN GANDU Page 11 to 20 11. GIDAN GANDU by Biebie Isa Qrfe takwas na safe, Hajia Babba ta farka tayi zumbur zata miqe, ji tayi jikinta ya mata nauyi, ganin Amira tayi kwance kanta da qarfi ta tureta, Amira ta farka ta na soshe soshen idanuwa, ke wani irin …

Read More »

GIDAN GANDU Page 1 to 10

GIDAN GANDU Page 1 to 10 Page 1 GIDAN GANDU by Biebee Isa Tsaki Haneefa ta qara bugawa a karo na biyu, yanzu mu kullum haka zata dinga samu latti? Bilqeesu tace Aifah, inda sabo ai ya ci ace mun saba, ta cika nawa, Hanifa tace wlh baxa ta sabu …

Read More »

GIDAN GANDU Page 31 to 40

GIDAN GANDU Page 31 to 40 CAMBRIDGE UNIVERSITY zuciyarsa tace mai ta zaba cikin jerin makarantun Kasar, yasan Garin sosai and yasan skul din. Nan ya fara duba Skool din, tsarin ya mishi, courses ya shiga dubawa, ya kira Islah a waya yace kezo nan, tace ina? Dakihnah, ihu tayi …

Read More »

GIDAN GANDU Page 21 to 30

GIDAN GANDU Page 21 to 30 Gidan Gandu by Biebee IsaJi ta yi abun kamar a mafarki nan ta tsaya kamar robot, tsawan da badiyya ta mata ne yasa ta dawo hayyacinta, ko ba kya ji ne? Cewa nayi zo ki kwashe kayan table din nan, Sannan ki kwashi kayan …

Read More »

GIDAN GANDU Page 51 to 60

GIDAN GANDU Page 51 to 60 Tsoho yace Eh Mu’ammar, dole sai da amincewarta zata cigaba da zama dakai, idan ko ta ce bataso banda na wani zabin da ya wuce na rabaku, ka fahinta? Zufa Amar ya fara ko ta ina, yasan babu yadda Islah xatace tana son zama …

Read More »

GIDAN GANDU Page 41 to 50

GIDAN GANDU Page 41 to 50 Har chan dakin shi ya jata, Ya zaunar da ita kan gado, ya tsura ma jikinta ido inda ya farfashe, ya bude kit dinshi na magunguna ya dauko wasu pain killers , ya bude firij ya dauko ruwa, ya ballo magaganu yace bude bakinki …

Read More »

ALKIBLA Page 1 to 10

ALKIBLA Page 1 to 10 01 *_Da sunan Allah mai rahama mai jin 茩ai_* *dukkan godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki daya bamu aron rai da lafiya,tsira da aminci su qara tabbata ga shugabanmu annabi muhammad S A W* *_littafin AL茦IBLA,labari ne dana qirqeshi mafi rinjaye kan soyayya,saidai kuma …

Read More »

Advertisements