Advertisements

UKUBAR KISHIYATA Page 11 to 20

UKUBAR KISHIYATA Page 11 to 20 Fateema tana shiga cikin gida ta mik’owa Umma kud’in tace ” gashi Umma wai yace in kawo miki” Fad’a Umma ta hauta dashi kan ta mayar mata da kud’in shi tun kan ranta ya b’aci. Ba musu ta juya ta fita mayar mishi da …

Read More »

UKUBAR KISHIYATA Page 31 to 40

UKUBAR KISHIYATA Page 31 to 40 Ameera suna shiga d’akin,d’an k’aramin fridge dake gefen gadon ta nufa ta bud’e ta d’auki fresh milk mai sanyi ta kafa kai bata d’aga ba sai da ta shanye shi tas. Al’ameen da yake zaune a kan kujera yana kallonta yace…”ke dai yanzu kina …

Read More »

UKUBAR KISHIYATA Page 41 to 50 (The End)

UKUBAR KISHIYATA Page 41 to 50 (The End) Wani abu mai kama da mashi Lateefa taji ya soke ta a kirji,ga wani d’aci daya taso mata Wanda bata san ta ina yazo ba saiji tayi ya cika mata mak’ok’oro. Da k’yar ta saita kanta gudun kada Rabi ta fahimci halin …

Read More »

MADADI Page 11 to 20

MADADI Page 11 to 20 Tana tashi da asubah ko sallah ba tayi ba ta dauki wayarta ta kunna ta shiga dubawa wai ko ya turo mata da amsa, wayar ta kai minti goma a hannunta tana jiran shigowar replay dinshi bai shigo ba, a sanyaye ta mike ta fita …

Read More »

MADADI Page 1 to 10

MADADI Page 1 to 10 *NAJA’ATU UMAR ABBALE*  ~~~~~~~~~~~~~  *1 “Innalillahi wa’ina ilaihi rajiun.”! Abinda Baba Talatu tafad’a kenan ta kalli Saddiqa dake gefe a tsaye tana hawaye tace” Yi sauri ki d’ebo ruwa suma tayi.” Saddiqa ta futa daga d’akin da sauri, karo suka ci da Baba Malam da …

Read More »

MADADI Page 31 to 40

MADADI Page 31 to 40 Sai bayan ishai ya shigo gidan, a lokacin itama tayi sallah taci abinci tana zaune suna hira da Hajiyan, ba tare da ya zauna ba ya kalli hajiyan da fad’in “To hajiya sai da safe.” Hajiya ta kalli Naja’atu da fad’in “Tashi kuje ki kara …

Read More »

MADADI Page 21 to 30

MADADI Page 21 to 30 Kanta a ‘kasa ta shiga dakin da sallama a bakinta, Shi kadai taji ya amsa sallamar dan ko Halisa ta amsa ita dai ba taji ba. Kusa da Halisan ta zauna tare da sunkuyar da kanta ‘kasa, dakin ne yayi shiru na tsayin minti uku …

Read More »

MADADI Page 51 to 60

MADADI Page 51 to 60 Sai da ta ganta a cikin tasha tukkuna hankalinta ya kwanta ta samu wani ke’bantaccen guri ta zauna tana mayar da numfashin wahala, gabadaya jikinta a rikice yake sam ba tajin dadinsa daurewa kawai takeyi, a hankali ta zuge zif din jakarta ta dauko wayarta …

Read More »

MADADI Page 41 to 50

MADADI Page 41 to 50 Cikin wani irin yanayi na tashin hankali da damuwa ya shiga jijjiga joystick din nashi burinsa kawai yaga ta mi’ke amma ina wani irin kwanciya tayi ta lan’kwame ta koma tamkar ta karamin yaro, lokaci kankani kuma ya dinga jin yanayin jikinsa na sauyawa jikinsa …

Read More »

MADADI Page 71 to 80

MADADI Page 71 to 80 _*Sun tanadarwa da mata kayan gyaran jiki masu kyau da inganci magungunansu  babu almundahana a ciki mutukar kika fara amfani da ingantattun magungunan company manzil alwafir to ba zaki daina ba saboda ingancin magungunansu ko wace matsala kike fama da ita mutukar ta shafi zamantakewar …

Read More »

MADADI Page 81 to 90

MADADI Page 81 to 90 Mddbhrmbn63*******Kuka take sosai kukan da ya dinga jinsa har tsakiyar kwakwalwarsa, Cikin wani irin yanayi ya miqa hannunsa a hankali ya kamo hannunta ya miqar da ita tsaye suka tsirawa juna ido ita dashi dalilin hasken wutar lantarkin daya haske gurin yasa ya dinga kare …

Read More »

MADADI Page 91 to 100

MADADI Page 91 to 100 71 Yaya Ramlatu ce tayi dubarar d’auko babyn dake ta tsanyara kuka alamu sun nuna cewar yaron yana da qoshin lafiya dan tunda ya sauka ya cika musu kunne da kuka………Hajia Rabi tace”Namiji ne ko mace.”? Yaya Ramaltu na murmushi tana sake riqe yaron a …

Read More »

MADADI Page 101 to 110

MADADI Page 101 to 110 A tsakanin gidan Baba malam da gidan Alhaji ban san wanda yafi wani murna da farin cikin zuwan wannan rana ba, ta ko wane b’angare hidima akeyi sosai ‘yan uwa da abokanan arziki nata shige da fice a tsakanin gidajan, duk dai da yawa daga …

Read More »

MADADI Page 111 to 120 (The End)

MADADI Page 111 to 120 (The End) Jin abinda take fad’a yasa ya miqe zaune yana kokarin ri’keta tana matsawa tare da sake jadadda masa maganarta ta farko, itafa ba zata yarda ya tayar mata da sha’awa ba zainab ta kirasa ya tafi ya barta da wahala, jikinsa ne ya …

Read More »

UBAYD MALEEK Page 1 to 10

UBAYD MALEEK Page 1 to 10 _Bismillahir-rahmanirraheem_ *1* Qoqarin sauke kayan dake kan jakinsa yakeyi fuskarsa cikeda annuri da farin cikin jikinsa ma na nuna hakan sbd yanda yake sauke kayan da kuzarinsa da dukkanin himmarsa., Fitowa bayi matarsa Kuma uwar yayansa tayi tana kallonsa cikin tsananin mamakin ganinsa adaidai …

Read More »

Kuskurena Page 20

Kuskurena Page 20 {The story is Interesting! Attractive! Impressive! to cut a long story short the story is a fascinating story the readers will entertain and enjoy it.} ❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣ ************************************** ❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣ *BY* _*©, RAMLERT Y SALIS*_ ~08037862213✍🏻~ *No part of this book maybe an object of privacy✖* _Fri , November …

Read More »

Kuskurena Page 19 – ISMAIL SANI

Kuskurena Page 19 – ISMAIL SANI {The story is Interesting! Attractive! Impressive! to cut a long story short the story is a fascinating story the readers will entertain and enjoy it.} ❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣ ************************************** ❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣ *BY* _*©, RAMLERT Y SALIS*_ ~08037862213✍🏻~ *No part of this book maybe an object of privacy✖* …

Read More »

UBAYD MALEEK Page 21 to 30

UBAYD MALEEK Page 21 to 30 Sai magrib ta farka ta bude idanuwanta dasukai nauyi sosai tana kallon inda take ta lumshe idanu tana sake tabbatarda tabbas ta gaji matuqa gabaki daya rayuwarta yanzu hutu takeso Dan hakan zata sassautawa kanta tunda dai karatun yanzu yazaunu a kanta. Tashi tayi …

Read More »

UBAYD MALEEK Page 31 to 40

UBAYD MALEEK Page 31 to 40 Kallonta AFIA takeyi tana kore duk wani tunanin abinda tagani ta juyarda zancen da cewa” Kije kicire kayan kada sanyi yakamaki tunda juice din nada sanyi ga ac Kuma a bayanki Yana aiki. Kasa wucewa tayi ta matso kadan tana kallon fuskan AFIA din …

Read More »

UBAYD MALEEK Page 51 to 60

UBAYD MALEEK Page 51 to 60 Tana aje wayar ta waiwaya ta kalli NURU har lokacin baccinta takeyi hankalinta kwance Kamar wata ‘yar baby. Kyakkyawar fuskarta ta kalla zuwa jikinta ta sauke ajiyar zuciya me qarfi sbd tausayin NURUn da Kamar rayuwarta ta raunane auren sa’ar mahaifinta bayan tanada Wanda …

Read More »

Advertisements