Advertisements

UBAYD MALEEK Page 41 to 50

UBAYD MALEEK Page 41 to 50 Tana aje wayar miqewa tayi Takoma dakinta tareda dafe kanta da tuni yadauki wani irin ciwo sbd tarin mamakinda afia ta Bata Wanda take sake Dora hakan akan rashin uwane tareda ita tarbiyarta tafara yin qaranci tana sauyawa Dan kuwa ita din Bata saniba …

Read More »

UBAYD MALEEK Page 81 to 90

UBAYD MALEEK Page 81 to 90 ***************** Tun dasukai magana da neges tasakawa jekadi ido sosai akan motsinta takai har bibiyarta tafarayi Amma sbd jekadin ta iya takunta fiyeda tunani lailan Bata taba samun damar sanin komai dangane da wani baqin yanayi ko sirri atareda jekadin ba harta fara sarewa …

Read More »

UBAYD MALEEK Page 71 to 80

UBAYD MALEEK Page 71 to 80 NURU dake tsayi tajisa tsayuwarsa a bayanta ta ta rufe idanuwa mararta na sake murdawa ta bude idanuwanta batareda ta juyowa taji takunsa ya tsaya gefenta tareda kallonta kafin ya juya ya kalli afia data sake Shiga rudu da firgici ta matso qafafunta na …

Read More »

ALKALI NE Page 1 to 10

ALKALI NE Page 1 to 10     *Bismillahir     Rahmanirrahim*. Ina mik’a godiya ga dukkanin masoyana. Wannan littafin k’irk’irarre ne,  banyishi dan cin zarafin wani ba,  ina fatan Allah yasa kowa ya amfana da abinda yake ciki amin.            *LAGOS* Cike babbar kotun garin Lagos …

Read More »

UBAYD MALEEK Page 91 to 100 (The End)

UBAYD MALEEK Page 91 to 100 (The End) Sai yamma lis ta fito suka hadu da Imran din suka nufi sassan Anneti sbd sosai yake girmamata itama duk cikin familyn lailah shine yaron datafi ganin hankalinsa fiyeda kowa har iyayensa shiyasa akwai mutuntawa a tsakaninsu ba laifi tana yaba Masa. …

Read More »

ALKALI NE Page 21 to 30

ALKALI NE Page 21 to 30 *Alhaji Job’e Marusa* d’an asalin garin *Mayo Barwa* ne, cikekken bafullata ni ne, duk cikin zuri’arsu shi kad’ai ne yayi karatun boko, shima wani Yayan Mahaifinsa *Bukar* ne ya d’aukeshi ya koma wajensa da zama a kudu, sana’ar Yayan Mahaifinsa shine siyar da Fata, …

Read More »

ALKALI NE Page 11 to 20

ALKALI NE Page 11 to 20 Wata k’aramar kemara ya saka ta yanda zata d’aukar masa komai kafin ya koma ofis ya had’a kayansa ya fito. Da Adebayo yaci karo shima ya fito zai tafi. K’arasowa Adebayo yayi da sauri yana fad’in Sir,  tafiya zakayi ne?  Alhaji yace e na …

Read More »

ALKALI NE Page 31 to 40

ALKALI NE Page 31 to 40 Zaune Alhaji Mansur da Maman Labiba suke a tsakar gidan Malan Sani yayin da Halima take jingine da filo Rumaisa tana gefenta gwanin tausayi. Tunda aka tafi da Malan Sani washe gari ta tashi da rashin lafiya, makwabciyarta ce ma tashigo saboda ma’aikaciyar asibiti …

Read More »

ALKALI NE Page 41 to 50

ALKALI NE Page 41 to 50 Da gudu Raheena tayi d’akin ta tana mai cike da farin ciki, da kyar tayi sallolinta abinci ma a d’aki taci ta kosa dare yayi sosai ta kira Ra’eez dan ta amshi lambarsa a wajen Dadynta. ** Ra’eez bayan ya kammala abubuwan da yakeyi …

Read More »

Mafarki na complete hausa novels

Mafarki na complete hausa novels *MAFARKI NA* 👰🏼 *Written by*💅🏻💅🏻 *Salmah Ali Wada* *(Aunty)* *PURE MOMENT OF LIFE    WRITERS (P•M•L•W)* *Both on true life story* Page 1🔚 Dai dai matan fada  road danja ta tsayar da mu,garin leke leke irin nawa Idona yakai kan wata fara mota wani had’ad’d’en …

Read More »

ALKALI NE Page 61 to 70

ALKALI NE Page 61 to 70 Kamar yanda nace maku mu ukku ne abokai a kings college, tun farkon had’uwar mu muka kulla abota, duk wanda yazo makarantar atare ya sammu, domin kusan arana d’aya mukaje, hakan yasa wasu suke tunanin ‘yan uwa ne mu. Duk cikin mu Fawwaz ya …

Read More »

ALKALI NE Page 51 to 60

ALKALI NE Page 51 to 60 Kamar yanda nace nine nayima Halima fyad’e to haka maganar take, tabbas nine na keta mata haddi kuma nine farkon saninta a d’iya mace, hakika na taso cikin rayuwar jin dad’i, nine babba a gidan mu, sam iyayena basu damu da irin rayuwar da …

Read More »

ALKALI NE Page 71 to 80

ALKALI NE Page 71 to 80 Wai me yake faruwa Nabeel? Wallahi nima ban sani ba, domin munyi waya da Abbah yace mun ya fito daga gida ya taho, bayan dana iso naga bai zo ba nakira wayarsa bata shiga na d’auka matsalar network ne shiyasa banyi wani abu ba, …

Read More »

ALKALI NE Page 81 to 90 (The End)

ALKALI NE Page 81 to 90 (The End) Kuka kawai Ummu takeyi lokacin da ta gama sauraron labarin abinda ya faru, a hankali Ra’eez ya matso ya rungumeta shima yana kukan, gaba d’aya sai suka bama mutanan wajen tausayi sai mutuwar ta dawo masu farko. Da kyar Alhaji Mansur ya …

Read More »

TUBALI Page 11 to 20

TUBALI Page 11 to 20 *GARKUWAR taku ce dai MA’AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*   Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin …

Read More »

TUBALI Page 1 to 10

TUBALI Page 1 to 10 TUBALI*                                PAGE 1                       NA               *AYSHA ALIYU GARKUWA* *Bismillahi rahmanirahim. Alhamdulillah Allah na …

Read More »

BAK’A CE Page 11 to 20

BAK’A CE Page 11 to 20 Bata kai ga magana ba dogarai ke sanar da shigowar sarki falon sirikan nasa , daman da baba tsoho ma shi ke fasara tsakaninsu domin ba komai yake ganewa ba shi kuwa sarki ya zauna da tubawa Tunda ya shigo Anna ta sada kanta …

Read More »

BAK’A CE Page 1 to 10

BAK’A CE Page 1 to 10 *WANI YANKI NE CAN WAJEN AGADEZ CIKIN JAMHURIYAR NIGER mai sunna TIMIYA*, inda buzaye ne ke rayuwa a garin indai ka ga bakuwar fata to lale bako ne ya zo kuma juyawa zai yi , A kauyen nan basu da ruwan pampo sai fan …

Read More »

BAK’A CE Page 31 to 40

BAK’A CE Page 31 to 40 *Walahi ni ba kowa bace, ni ba komai bace, Allah ne gatana👏🏻😕👏🏻* Walyn ta zaro ido, rai bace ta ce” zan datse harshen ki idan kika kuma kiran mijina da gwarzon ki! Aisata ta ce” da kuwa na ji dadin yin makota da ke, …

Read More »

BAK’A CE Page 21 to 30

BAK’A CE Page 21 to 30 Bayan tafiyarsu da kamar minti ashirin, Wardugu dai na nan zaune yana bin kowa da kallo ta kafurin bakin glass dinsa, Mintuna tsakani sai kukan jiniyar sojoji ta fara yin salama wajen, Da farko tunaninsu ficewa zasu yi, sai dai abin kara yi masu …

Read More »

Advertisements